Labaran Ranar Asabar -29-2-2020
Asabar, 29 Faburairu, 2020
Labaran Ranar Asabar -29-2-2020

Leadership A Yau

 • Zan Yi Kokarin Warware Matsalar Kwalejin Kimiyya Da Fasaha Ta Kaduna –Abba Ansa.
 • Gwamnatin Tarayya Ta Kashe Naira Bilyan 1.8 Saboda Yakar Yunwa.
 • Farfado Da Kamfanonin Sarrafa Magunguna Zai Taimaka Wa Rage Jabun Magani – NAFDAC.

DW

 • Masana sun ce yaduwar cutar Coronavirus za ta ragu.
 • Farfado da hulda tsakanin Jamus da Sudan.

Legit.ng

 • Hukumar WHO ta duniya ta yaba da kokarin Najeriya na yaki da cutar Coronavirus.

 

Von.gov.ng

 • Kwamitin Tattalin Arziki Zai Duba Kamfanonin Rarraba Wutar Lantarki.
 • Najeriya Da Jamhuriyar Saharawi Sun Karfafa Alakar Kasashen Biyu.

Muryar Duniya

 • Sissoco Embalo ya sha rantsuwar kama aiki.
 • Shirin yaki da talauci a Duniya.
 • Paul Biya ya samu rinjaye a zaben Kamaru.
 • Najeriya na kokarin dakile bazuwar Coronavirus.