Labaran Ranar Asabar -30-11-2019
Labaran Ranar Asabar -30-11-2019

Leadership A Yau

 • Za A Gyara Matatun Mai Na Kasa Su Samar Da Isasshiyar Iskar Gas Nan Da 2023.
 • Gwamnonin APC Sun Ce Ganduje Ya Fi Kowane Gwamna Aiki A Nijeriya.
 • Abin Da Ya Sa Gwamnan Borno Zuwa Ziyarar Ba-zata A Wata Sakandare.
 • NYSC Ta Damka Dalibar Jami’a Ga DSS Kan Takardar Boge.

DW

 • Iraki: Firaminista ya ajiye aiki.

 

Legit.ng

 • Miyagu sanye da khakin NYSC sun yi harbin mai kan uwa da wabi a kan yan kwallon Najeriya.
 • Gwamnan Borno ya ginawa marayu 540 makaranta.
 • Ra'ayin Aisha Buhari da na Sarkin Musulmi sun banbanta kan dokar soshiyal midiya.

 

Premium Times Hausa

 • FAO za ta kawar da kwayoyin cutar da ke hana magani aiki a jikin dabbobi a Najeriya.
 • EFCC ta gurfanar da ‘Ibrahim Magu’ a kotu.

 

Von.gov.ng

 • An Gudanar Da Taron Anfani Da Na’urar Zamani 2019 A Abuja.
 • Shugaba Buhari Na Daga Cikin Wadanda Suka Halarci Taron Kasashe Dake Samar Da Iskar Gas A Malabo.
 • Najeriya Zata Samar Da Kyakyawan Yanayin Yawan Aiki.
 • Tsare-tsaren Shugaba Buhari Zai Inganta Tattalin Arziki – Minister.

 

Muryar Duniya

 • Ta hanyar siyasa ce za a warware rikicin Sahel – Faransa.
 • Kungiyar Turai na fatan shiga tattaunawar nukiliya Rasha da Amurka.
 • Rufe kan iyakar Najeriya na shafar sufuri.
 • Najeriya ta jinginar da dala miliyan 200 don ceto kadarorinta.
 • Najeriya za ta fara ginin bututun gas daga kudu zuwa Arewa.
 • Wani mahari da wuka ya illata mutane a Landan.

 

VOA

 • Nijar: Kasashen Afirka Na Laluben Hanyoyin Zaman Lafiya.