Labaran Ranar Asabar 5-10-2019.
Asabar, Oktoba 05, 2019
Labaran Ranar Asabar 5-10-2019.

VOA:

 • Nijar: An Kammala Taron Tsoffin Shugabannin Afirka.

RFI:

 • Gwamnatin Kamaru ta janye tuhume-tuhume daga kan 'yan adawa.
 • Najeriya da Afrika ta Kudu sun karfafa alaka.
 • Amurka ta kaddamar da farautar al-Sahrawi.
 • Rahoto kan bikin cika shekaru 60 da fara ayyukan AFD a Nijar.

Leadership A Yau:

 • Gwamnatin Zamfara Ta Ba Mata Tallafin Naira Dubu 20.

DW:

 • Hanyoyin girmama dimukuradiyya a Afirka.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • KARIN ALBASHI: Sai an rage ma’aikata sannan karin albashi zai tabbata – Ngige.

Legit:

 • Gwamnatin tarayya ta dage taron FEC na musamman zuwa ranar Litinin.
 • Mafi karancin albashi: Sabon rikici ya kunno kai game da maganar rage yawan ma’aikata da gwamnatin tarayya ta yi.
 • Masu gudu su gudu: Majalisar wakilai za ta karawa EFCC da ICPC karfi saboda yaki da cin-hanci da rashawa.