Labaran Ranar Asabar-7-3-2020
Asabar, 7 Maris, 2020
Labaran Ranar Asabar-7-3-2020

Leadership A Yau

 • Wai Sun Gano Akwai Matsala Kan Matakin Kasar Sin Na Yaki Da COVID-19.
 • Mafi Karancin Albashi: NLC Ta Bai Wa Gwamnatin Bauchi Wa’adin Kwana 21.
 • Abiya Na Neman Tallafi Yayin Da Hannun Jarin AfDB Ya Samu Dala Miliyan 74.5.
 • Masu Aikin Sa Kai Na Ba Da Babbar Gudunmawa Wajen Yaki Da Cutar COVID-19 A Wuhan.

DW

 • Martani bisa shugaban Cote d'Ivoire na janye takara.

 

Aminiya

 • An girke jami’an tsaro Sakatariyar APC a Abuja.

Legit.ng

 • Bankuna 7 da Buhari zai ciwo bashin $22.7bn da majalisa ta bashi dama.

Premium Times Hausa

 • Gwamnatin Barno da bankin masana’antu za su tallafawa masu kananan sana’o’I a jihar.

Von.gov.ng

 • Najeriya Za Ta Sake Farfado Da Cibiyoyin Kiwon Lafiya Na 10, 000.
 • Sashin zirga-zirgar Jiragen Sama Ya Samu Miliyan N538 Don Kariya Daga Tsuntsaye.

Muryar Duniya

 • Coronavirus: Mutane 110 sun halaka, dubu 3 sun kamu a kwana 1.
 • Ghana tayi bikin cika shekaru 53 da samun ‘yancin kai.
 • Saudiya ta bude Masallatan ta bayan tsaftace su daga coronavirus.

VOA

 • An Amince Buhari Ya Karbo Bashin Dala Miliyan 23.
 • Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram 19 A Damboa.
 • Amurka: Mutum 21 Sun Kamu Da Coronavirus a Jirgin Ruwa.