Labaran Ranar Asabar -8-2-2020
Labaran Ranar Asabar -8-2-2020

Leadership A Yau

 • Farfesa Ta Nemi A Sanya Mata A Harkokin Samar Da Tsaron Kasarnan.
 • Rundunar ‘Yan Sanda Ta Fitar Da Sunayen ‘Yan Bindigar Da Ta Kashe A Kaduna.
 • Shugaba Buhari Zai Halarci Taron AU A Habasha.
 • Zulum Ya Raba Tirelar Abinci 50 Da Naira Miliyan 200 Ga ‘Yan Hijira A Monguno.   

 

DW

 • Shirye-shiryen karshe na zaben Kamaru.
 • Binciken mutuwar likitan da ya gano Coronavirus.

 

Aminiya

 • Dokar Hana Babur: Nakasassu sun yi sallar Juma’a a harabar Majalisar Legas.

 

Legit.ng

 • Kotun koli ta hana iyalan Abacha izinin taba kudadensa da ke kasashen waje.
 • Tukin ganganci: An gurfanar da direban da ya tare tawagar Osinbajo.

 

Premium Times Hausa

 • Hukumar NFIU ta kaddamar da manhajar dakile harkallar kudade ta intanet.

 

Von.gov.ng

 • Shugaba Buhari Ya Jinjinawa kungiyar NYSC.

 

Muryar Duniya

 • Hussaini Monguno kan gazawar AU wajen magance matsalar tsaro.
 • WHO ta kaddamar da gidauniyar yakar annobar cutar Coronavirus.

 

VOA

 • Najeriya: Rashin Tsaro Ya Bude Kasuwar Sufurin Jirgin Sama Zuwa Kaduna.
 • Najeriya: Ana Ce-Ce-Ku-Ce Kan Soke Jam'iyyu 74.
 • Gwamnatin China Ta Dauki Matakan Magance Coronavirus.