Labaran Ranar Asabar -9-11-2019
Asabar, 9 Nuwamba, 2019
Labaran Ranar Asabar -9-11-2019

Leadership A Yau

 • Naira Miliyan 15 Ake Bukata Don Ceto Raina, Inji Wani Mai Ciwon Koda.
 • Dalilin Korar Wasu Masu Taimaka Wa Osinbajo – Fadar Shugaban Kasa.
 • Jigawa Ta Kulla Kawance Da China A Fannin Noman Shinkafa.
 • Za A Kaddamar Da Tashar Lantarki Ta Dadin Kowa A Disamba.
 • An Sami Sauki Da Aka Rufe Kan Iyakokin Kasar Nan –Alhaji Sani Aliyu.
 • Kamfanin Dangote Zai Fara Fitar Da Shinkafa Kasar Waje.

 

Legit.ng

 • Babu wanda ya fi karfin shugaban kasa Buhari ya juya shi yadda ya so – Fadar shugaban kasa.
 • 2023: Matasan Ohanaeze Ndigbo sunyi muhimmin kira ga Atiku.
 • 2030: 'Yan Najeriya miliyan 24 zasu fita daga kangin talauci – FG.

 

Premium Times Hausa

 • BOKO HARAM: Akwai mutane milyan 1.2 da ke karkashin ikon yan ta’adda a Najeriya.
 • KASAFIN KUDI: Kaduna ta ware Naira biliyan 42 wa fannin ilimi.

 

Muryar Duniya

 • Matsalloli biyo bayan rufe kan iyakokin Najeriya da Nijar.
 • Mutane milyan 530 zasu fuskanci karancin hasken wutar lantarki a 2030.
 • Yan sanda sun ceto mata da kananan yara daga masu safarar mutane a Mali.
 • Patrice Talon na Benin ya damu da rufe iyakar kasar da Najeriya.

 

dw.com/ha

 • ECOWAS: Dakile rikici a Guinea-Bissau.
 • Jamus da Amirka sun shirya tinkarar matsalolin duniya.