Labaran ranar Asabar Sati 10- 8- 2019
Asabar, 10 Agusta, 2019
Labaran ranar Asabar Sati 10- 8- 2019

Leadership A Yau

 • Kashe Direba:Masu Zanga-Zangar Sun Kulle Hanyar Abuja.
 • Gwamnatin Zamfara Ta Nada Sabbin Sakatarorin Kananan Hukumomi.
 • Buhari Ya Isa Daura Don Yin Sallar Idin Bana.
 • Jam’iyyar AAC Ta Sallami Omoyele Sowore, Da Wasu Mambobinta 28.
 • Bikin Sallah:‘Yan Sanda Sun Sanar DaTakaita Zirga-Zirga A Yobe.
 • Bunkasa Rayuwar Al’umma Ta Sa Muka Karrama Shugaban Karamar Hukumar Giwa –LWF.
 • Amfanin Bi-ni-da-zugu Ga Dan’adam.
 • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Yawan Cin Nama.
 • Lukaku Zai Taimakawa Inter Milan Sosai, Cewar Eto’o.
 • Real Madrid Ta Hakura Da Sayan Pogba.
 • Hidimar Sallah: Jama’a Sun Koka Kan Rashin Walwala.
 • Duk Da Rashin Kudi: Farashin Raguna Ya Yi Tashin Gwauron Zabo.
 • Shugaba Buhari Ne Mafita Wajen Farfado Da Tattalin Arzikin Nijeriya – Garba Shehu.
 • Manoman Tumatir Sun Yi Asarar Kashi 40 Cikin Dari A Kano.
 • UNICEF Ta Taimaka Wa Jihar Zamfara Ta Bangaren Kula Da Lafiya.
 • Cutar Sankaurau Ta Shiga Rukunin Cututtukan Da Za A Ci Gaba Da Yi Wa Riga-kafi.
 • Shan Miyagun Kwayoyi Ya Ragu A Kano, In Ji NDLEA.

 

BBC Hausa

 • Aikin hajji: Miliyoyin Musulmai na addu'o'i a dutsen Arfa.
 • Na fi jin dadin aikin hajji cikin talakawa.
 • Abuja-Kaduna: Yadda matafiya suka shiga tasku.
 • Hajj 2019: Amsar tambayoyinku kan ayyukan da suka shafi Hajji.