Labaran ranar Asabar sati 6-7- 2019
Asabar, 6 Yuli, 2019
Labaran ranar Asabar sati 6-7- 2019

Voa Hausa

 • Taron Bunkasa Harkokin Da Suka Shafi Ci Gaban Mata a Taron AU.
 • An Fara Taron Kolin Tarayyar Afirka A Nijar.

 

Aminiya

 • AFCON 2019: Najeriya ta lallasa Kamaru da ci 3-2.
 • Masu yin NYSC 1,130 ne suka koyi sana’o’in hannu a Yobe.
 • An daure mai amfani da hoton batsa wajan damfara a yanar gizo.

 

BBC Hausa

 • Afcon: A wane fanni kowace kasa ta yi zarra?
 • LGBT: Murnar 'yan luwadi ka iya komawa ciki a Botswana.

 

Premium Times Hausa

 • SUNAYE: Jihohi da kananan hukumomin da za su iya fadawa matsalar amai da zawo a kasar nan.

 

Muryar Duniya

 • Botswana na shirin janye hukuncin kotu da ya halasta auren jinsi.
 • Gwamnatin Soji ta sha alwashin tabbatar da sabuwar yarjejeniyarsu.
 • Sojin Najeriya da ya je yakin duniya ya koka da kin biyansa Fansho.