Lahadi, 8 Maris, 2020

dw.com/ha
- Merkel: Maza su taya mata aikin gida.
- An sake kadammar da hari kan sojin Nijar.
- Kamaru: Bam ya tashi a Bamenda.
Aminiya
- Gwamnatin Kaduna ta ba ‘yan kasuwar Barci wa’adin kwanaki 3 su tashi.
- Harin ‘yan bindiga ya tilastawa makiyaya 350 yin hijira a Neja.
Voa Hausa
- 'Yancin Ko Wace Mace Ne Ta Kasance Cikin Farin Ciki - Zainab Marwa.
- MDD Ta Kafa Asusun Tallafa wa 'Yan gudun Hijirar Congo.
- COVID -19: Mutum Na 19 Ya Mutu a Amurka.
- Yau Take Ranar Mata Ta Duniya.
Premium Times Hausa
- An yi wa mata miliyan 19.9 kaciya a Najeriya – UNICEF.
- Dalilin da ya sa na maka Deezell a Kotu – Maryam Booth.
- ARANGAMAR TAGWAYEN MANCHESTER: United ta ragargaza City da ci biyu babu ko daya.
Muryar Duniya
- Boko Haram ta dirar wa sojojin Nijar a yankin Diffa.
- An killace wani dan kasar Jamus da ya kamu da Coronavirus a Masar.
- Najeriya ta soke layukan waya sama da miliyan 2 saboda dalilan tsaro.
- Legas ta sa ido kan baki sama da 300 saboda Coronavirus.
Leadership A Yau
- Gwamnatin Tarayya Ta Sake Fitar Naira Miliyan 620 Don Yaki Da Coronavirus.
- Rikicin APC: Gwamnoni Sun Bukaci Maye Gurbin Oshiomhole.
- EFCC Ta Sake Gurfanar Da Lauyan Atiku Kan Almundahanar Kud.
- A Shirye Nake Wajen Ba Ma’aikata Ruwa Gudunmawar Da Ta Dace- Ibrahim Dantoyi.
- Ranar Ji Ta Duniya: karamar Hukumar Kumbotso Ta Duba Marasa Lafiya Sama Da Dubu daya.
- Ganduje Ya Jinjina Wa Gwamnatin Tarayya Kan Shimfida Bututun Iskar Gas.
- An Fara Rusa Gine-gine Bayan Wa’adin Shekara Bakwai A Abuja.
- Dalibai Na Iya Fitar Da Takardun Jarabawarsu A Halin Yanzun – JAMB.
- Gwamnatin Jihar Neja Ta kwace Motoci 33 Shake Da Gawayi A Minna.
- Jajircewar Shugaba Buhari Wajen Fatattakar Cutar Coronavirus.
- Samar Da Malamai 8,000 Zai Taimaka Wa Cigaban Tsarin Ilimi Kyauta Na Gwamnatin Kano –Barr. M. A. Lawan.
- Rashin Tsaro Na Addabar Harkokin Sufuri A kasarnan.
- An Tsara Gudanar Da Saukar Karatun Al’kurni Duk karshen Wata A Kasuwar Dawanau, Inji Sarkin Kasuwar Dawanau.