Labaran ranar Lahadi 1 - 12 - 2019
Lahadi, 1 Disamba, 2019
Labaran ranar Lahadi 1 - 12 - 2019

Muryar Duniya

 • Shugaba Geingob na Namibia ya sake lashe zaben kasar.

 

Premium Tmes Hausa

 • ADAMAWA: Yadda rudanin siyasa ya hana gwamnatin mahaifi na tabuka abin kirki -Abdul’aziz Nyako.
 • Dino ya sha kayi a Zaben Kogi da aka sake a wasu mazabu, Smart na APC ya yi nasara.

 

Von.gov.ng/hausa

 • APC Ta Lashe Zaben Sanata A Kogi Ta Yamma.
 • Shugaba Geingob Na Namibia Ya Sake Lashe Zaben kasar.
 • Arsenal: Rogers ko Arteta Na Iya Maye Gurbin Emery.

 

Leadership A Yasu

 • Amurka Ta Caccaki Macron Kan NATO.
 • An Watse Baram-Baram A Taron Kungiyoyi Karkashin Kwamitin Tsarkake Mulkin Syria.
 • Saudiyya Ta Martaba Shahararren Bajamushe Mai Yin Dashe.
 • Fati Nijar Za Ta Fitar Da Sababbin Wakoki.
 • ‘Yan Fim Sun Kai Ziyara Ga Sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda Na Kano.
 • Kirkirarrun Karairayin EFCC A Shari’arta Da Diezani Da Dauda Lawal.
 • Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Bayyana Rage Farashin Maganin Cutar Sikari.
 • Mummunan Hatsari Ne A Jijjiga Jarirai.
 • ‘Yin Amfani Da Maganin Gargajiya Na Kara Tsananin Cutar Sankarau.
 • Takarar Shugaban Kasa A 2023: Me Ke Faruwa A Jam’iyyar PDP?
 • Ya Kamata Gwamnati Ta Kara Zage Damtse Wajen Samawa Matasa Ayyukan Yi – Madakin Kawo.
 • Munafuncin Dodo Ya Kan Ci Mai Shi.

 

Aminiya

 • An sako Basaraken Abuja bayan biyan kudin fansa Naira Miliyan 6.5.
 • Zaben Sanatan Kogi: Smart Adeyemi ya kayar da Dino Melaye.

 

Legit.ng

 • Yusuf Buhari ya shigar da karar matarsa a kan sauya wa yara makaranta.
 • Zaben Bayelsa: Rikici ya kaure tsakanin manyan PDP a kan binciken da Jonathan.
 • Mai Gida na kadai ba zai iya shawo kan matsalolin mu ba – Aisha Buhari.