Lahadi, 1 Satumba, 2019

Premium Times Hausa
- Kwanaki hudu da bankado yadda ministan Buhari ya wawuri dukiyar Najeriya amma shiru daga fadar gwamnati.
- Samar wa mutane tsaftataccen ruwa da muhalli ne mafita – Inji WHO.
von.gov.ng
- Shugaba Buhari Ya Sauka Abuja.
- Mai alfarma Sarkin Muslmi Ya Bayyana Lahadi 1st A Matsayin Watan Muharram 1441 AH.
- Ministan Kudi Ta Dora Kalubalen Tattalin Arziki Akan Rashin Aikinyi.
- IOM Tayi Kira Ga Matasan Afirka Da Su Zabura Wajen Kyatata Rayuwar Su.
- ‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Sojoji Hari A Burkina Faso.
- Guterres Ya Roki ‘Yan Tawayen ADF.
Leadership A Yau
- Kafuwar PRC Shekaru 70 Babban Darasi Ne Ga Kasashe Masu Tasowa.
- Yadda Jita-jitar Daina Karbar Tsaffin Kudi Ta Gigita ‘Yan Nijeriya.
- Yadda Aka Kama ‘Yan Arewa 123 Tare Da Hana Su Shiga Birnin Legas.
- An Yi Kira Ga Matasa Su Bada Hadin Kai Don Kauda Matsalar Gurbacewar Muhalli.
- Legas Ta Fi Ko Ina Hadari A Duniya — Rahoto.
- Direbobi Sun Koka Bisa Dukan Ababen Hawa Da KAROTA Ke Yi Da Sanduna.
- ‘Jami’ar Dutsin-ma Ta Karyata Labarin Kai Mata Harin ‘Yan Bindiga.
- Hukumar Hisbah Ta Garkame Mabarata 32 A Kano.
- Hadarin Kwale-kwale Ya Ci Rayukan Mutum 3 A Neja.
- Gwamnnatin Kano Ta Girgigiza Da Samun Labarin Rushe Masallaci A jihar Ribas.
- Rikicin Tibi Da Jukun: Buhari Ya Yi Mamakin Yadda ‘Yan Uwa Ke Kashe Junansu.
- Yadda Aka Gudanar Da Saukar Alkur’ani A Nurudeen Islamic Academy.
BBC Hausa
- Boko Haram: Sojojin Najeriya sun yi galaba a fafatawa.
- Kamen Legas: Akwai jan aiki a gaban shugabannin Arewa.
- Tsoron garkuwa na sa jama'a jure wuya a tashar jirgin kasa.
- Tsohon shugaban Sudan ya ce Yariman Saudia ne ya ba su kudin da aka kama.
- Dan bindiga ya hallaka mutum 5 a jihar Texas.