Labaran ranar Lahadi 10 - 11 - 2019
Lahadi, Nuwamba 10, 2019
Labaran ranar Lahadi 10 - 11 - 2019

Leadership A Yau

 • Bukin Mauludi: Shugaban Majalisar Dattawa Ya Yi Wa Musulmi Nasiha Kan Son Juna.
 • ‘Yan Mata Miliyan 23 Aka Aurar Da Su Tun Suna Kanana A Nijeriya, Cewar UNICEF.
 • Gwamnan Bauchi Ya Bukaci Malaman Addini Da Su Karfafi Zaman Lafiya.
 • Asiya Ganduje Ce Ta Lashe Gasar NNPC Bana.
 • Kungiyar Amintattun Matasan Arewa Ta Karrrama Dan Kurna.
 • NSCDC Ta Cafke Matar Aure Da Laifin Safarar Mutane A Jihar Anambra.
 • Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Nijeriya – Minista.
 • Hakuri Ne Ya Kai Muhmud Santsi Ga Zama Kwamishina A Jihar Kano – Hon. Zakirai.
 • A Lokacin Gwamna Ganduje Ne Kano Ta Yi Bankwana Da Matsalar Ruwan Sha –Kofar Wambai.
 • NITDA Za Ta Samar Da Aiki 3,000 Ga Matasan Nijeriya.
 • Safarar Mutane: NSCDC Ta Cafke Mutum 35 A Anambra.
 • Ambaliya Ta Lankume Unguwanni 141 A Adamawa.

 

Muryar Duniya

 • Kwallon kafa: Najeriya ta sha kashi a wasan neman Olympics.

 

Legit.ng

 • SERAP: Kudin tsaro sun sa an shigar da Buhari, Majalisa, dsr, kara a gaban kotu.
 • Waiwaye: Yadda Obasanjo ya kori Garba Shehu da sauran hadiman Atiku 7 a shekarar 2006.
 • 2019: Yadda PDP da APC za su kaya da juna a zabukan Kogi da Bayelsa.
 • Data: Gwamnatin Najeriya ta shirya rage farashi da maganin coge.
 • Kano: A cafke Iyayen da aka sace ‘Ya ‘yansu saboda sakacinsu – Sanusi.
 • Wasu abubuwa 5 da jama'a basu sani ba a kan Mamman Daura Read.
 • Manyan masu kudin duniya 5 da basu kammala sakandire ba.