Labaran ranar Lahadi 13- 10- 2019
Lahadi, 13 Oktoba, 2019
Labaran ranar Lahadi 13- 10- 2019

Legit.ng

 • Maraba da Ganduje: Sarki Sanusi ya tube rawanin wani babban basarake a fadarsa.
 • Matan jihar Adamawa sun nemi a haramta aurar da su a kananun shekaru.
 • Caseimero ya ceci Kasar Brazil a hannun ‘Yan Najeriya bayan an tashi 1-1.
 • Dalilin da yasa na dade a kasar waje - Aisha Buhari.
 • Abin da Aisha Buhari ta fada bayan dawowar ta Najeriya.
 • Haraji: Jihohin Najeriya 36 da Abuja sun tara N691.11bn a watanni 6 na shekarar 2019 – NBS.
 • Bayelsa: Yaran Lokpobiri da Sylva sun ja daga a Jam’iyyar APC.
 • Kasafin kudi: Gwamnatin Tarayya za ta kashe Biliyan 9.05 a kan Janareta da Mai.
 • Najeriya za ta ba ainihin masu kamfanin wutan lantarkin YEDC kudinsu.
 • Ololoye: Duk da alkawarin da Buhari ya yi, Gwamnati ba ta da niyyar kara albashi.

 

Leadership A Yau

 • Dole A Kara Karfafa Hada Kai Tsakanin Kasa Da Kasa Yayin Raya Cinikin Hidima.
 • Ya Kamata A Nemi Cimma Matsaya Daya Tare Kuma Da Girmama Ra’ayoyi Daban Daban.
 • Garkuwa Da Mutane: An Saki Mutum 6 Bayan An Biya Kudin Fansa A Adamawa.
 • Hadin Kan Sin Da Amurka Ne Kadai Hanya Mafi Kyau Da Bangarorin Biyu Za Su Bi.

 

Voa Hausa

 • A'isha Buhari Ta Dawo Gida.
 • Dawowar A'isha Buhari, Uwargidar Shugaban Najeriya Muh'd Buhari.

 

Aminiya

 • Aisha Buhari ta dawo Najeriya bayan tafiyar wata biyu.

 

Premium Times Hausa

 • Tabbas ni ce aka nuno a bidiyo ina fada cikin Villa – Aisha Buhari.
 • JINKIRI KARIN ALBASHI: Kungiyar Kwadago ta yi kururuwar tafiya yajin aikin game-gari.

 

Muryar Duniya

 • Aisha Buhari ta dawo Najeriya.
 • Shugaba Macky Sall ya gana da Abdoulaye Wade.
 • Zaben Shugaban kasar Tunisia.
 • 'Yan bindiga sun sake kai farmaki a Burkina Faso.