Labaran Ranar Lahadi 14-7-2019
Lahadi, 14 Yuli, 2019
Labaran Ranar Lahadi 14-7-2019


Muna Samun Nasara A Yaki Da Ta’addanci – Buhari.
Makarantar Da Marigayi Sarki Ado Ya Assasa Ta Yaye Dalibai 174.
Mun Gyara Rijiyar Burtsatse 116 A Yankin Birnin Gwari Cikin Shekara Daya.
Za A Dade Kafin Samun Wadatacciyar Wutar Lantarki A Nijeriya -DISCO.
Kuskure Ne Babba Matashi Ya Tsaya Jiran Aikin Gwamnati – Barajen Hakimin Kagara.
An Nemi Ci Gaba Da Ba Shugabannin Kasuwar Mile 12 Goyon Baya.
Matsalar Tsaro: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Uwan Sanata Elisha Abbo Da Garkuwa Da Mai Yi Wa Mahaifiyarsa Aiki.
An Nemi Shugaba Buhari Ya Kaddamar Da Yan Kwamitin NALDA Don Bunkasar Noma.
AFAN Ta Yi Zaben Sabbin Shugabanni A jigawa.
AFAN Ta Yi Zaben Sabbin Shugabanni A jigawa.
Takarar Gwamnan Kano 2023: Magoya Bayan Sanata Jibrin Dana Mataimakin Gwamna Nasir Gawuna Sun Soma Sharar Hanya.
Kungiyar Dalibai Ta Karrama Shugaban Makarantar ‘Knowledge Is Power’ Samaru.
Kwaleji Fasaha Ta Dutse Ta Sha Alwashin Bunkasa Aikin Jarida.


Aikin Hajji: Kasar Saudiyya ta karbi bakuncin mahajjatan Najeriya sama da 2000.
Muna samun nasara a yaki da 'yan ta'adda - Buhari.
Olakunrin: Ya kamata Shugaba Buhari ya kawo karshen kashe-kashe a Najeriya - PDP.
Wasu Gwamnonin da su ka sauka daga mulki su na neman kujerun Minista.