Labaran ranar Lahadi 15 - 12 - 2019
Lahadi, 15 Disamba, 2019
Labaran ranar Lahadi 15 - 12 - 2019

Muryar Duniya

 • An soma taron kasashen G5 Sahel a Jamhuriyar Nijar.
 • Shugaba Keita ya jagoranci taron zaman lafiya kasar Mali.
 • Boko Haram ta wallafa sabon bidiyon wadanda tayi garkuwa da su.

 

Premium Times Hausa

 • LALACEWAR HANYOYIN NAJERIYA: Kamfanin Julius Berger sun yaudari gwamnati – Hadimin Buhari.
 • Muna rokon Buhari da kungiyar CAN su ceto mu daga Boko Haram – Malamin Makaranta.

 

Dw.com/ha

 • Kasashen yankin Sahel na tataunawa.

 

Legit.ng

 • Tinubu, Marigayi Kure da Zukogi sun samu kyautar Digiri a IBBUL.
 • Imo: Abin da ya sa ‘Yan Sanda su ka cafke fitaccen Mawaki Duncan Mighty.
 • 2023: Za mu yi magana game da takarar Tinubu idan lokaci ya yi – APC Legas.
 • El-Rufai ya tanadi fushin Ubangiji idan ya rusa cocin Zariya – Abiodun Ogunyemi.
 • Barazanar Ma’aikata ta sa Jihohi su na fadi-tashi a game da karin albashi.
 • Zaben 2019: Ana rade-radin an gano Fowler ya karkatar da Bilyan 40 daga FIRS.
 • Gwamnati za ta karbe filaye da gonakin Yari, Yarima, Shinkafi da ke kan kasar kiwo.
 • Gwamnan Borno ya yi kira ga Buhari yayi hattara da wasu gwamnonin Arewa 3 – Majiya.

 

Leadership A Yau

 • ‘Yan Firamari 3 Suka Mutu A Kokarin Tsallake Hanya A Ado-Ekiti.
 • An Bukaci Shugabannin Arewa Su Shiga Tsakanin ASD Da Surikinsa.

 

Aminiya

 • Siyasar Najeriya ta gurbace ta rasa manufa- Tanko Yakasai.