Labaran ranar Lahadi 15- 9- 2019
Lahadi, 15 Satumba, 2019
Labaran ranar Lahadi 15- 9- 2019

Premium Times Hausa

 • Mama Taraba ta koma PDP.
 • TATTAUNAWA: Matsaloli da Nasarorin da muka samu a zaben 2019 – Mahmood Yakubu.

 

Muryar Duniya

 • Dala milyan dubu daya don yaki da ta'addanci a yammacin Afirka.
 • Afrika ta kudu ta aike da jakada don ba da hakuri ga kasashen Afrika.
 • An yi wa gawar Robert Mugabe bankwanan karshe.
 • Al'ummar Tunisia na zaben sabon shugaban kasa.

 

von.gov.ng

 • Shugaban Babban Taron UN Karo 74 Zai Fara Aiki Ranar Litinin.
 • Najeriya Tayi Kira Ga Shugabannin Jasashen Kungiyar ECOWAS Da Su Shawo Kan Taaddanci.
 • Shugaban Najeriya Ta Yi Wa Tsohuwar Ministar Kudi Taaziya.
 • An Yi Wa Gawar Robert Mugabe Bankwanan karshe.

 

Voa Hausa

 • An Kauracewa Taron Addu'o'in Ban-Kwana Da Marigayi Mugabe.

 

BBC Hausa

 • Kasashen Afirka Ta Yamma sun shirya yakar ta'addanci.
 • Shagon Ali bai ji dadin wasa da Taufik ba.
 • Zaben Tunisiya: Mutum miliyan 7 za su jefa kuri'a a Tunisiya.
 • Tanzania: Gwamnati ta musanta bullar Ebola.
 • Tsohon minista ya karkatar da kudin kiwon lafiya.