Labaran ranar Lahadi 16 - 02 - 2020
Lahadi, 16 Faburairu, 2020
Labaran ranar Lahadi 16 - 02 - 2020

dw.com/ha

 • Matsalar rashin tsaro na kara yin kamari a arewacin Najeriya.
 • Ecowas na tattauna batun rufe iyakokin Najeriya.

 

Aminiya

 • An yi garkuwa da babban jami’in Gwamnatin jihar Nasarawa.
 • An yi garkuwa da likitoci biyu da ma’aikacin asibiti a Benuwe.

 

Voa Hausa

 • VOA Za Ta Bude Ofis a Arewa Maso Gabashin Najeriya.
 • Dakarun Kamaru, 'Yan aware Na Zargin Juna Da Kashe Farar Hula 35.
 • Kasashen Duniya Sun Tattauna Kan Libya.

 

Premium Times Hausa

 • Tir da harin da aka kai Katsina, aka kashe mutane 30 – Buhari.
 • Kotu ta daure magidancin da ya kashe matarsa da azabar duka.

 

Muryar Duniya

 • Burutai ya nanata ikirarin murkushe mayakan Boko Haram.
 • PDP ta yi hayar mutane don yin bore a Najeriya-Fadar Buhari.

 

Leadership A Yau

 • Ministan Harkokin Wajen Sin Ya Yi Kira Kan Hadin Gwiwar Bangarori Daban Daban A Taron Tsaro Na Munich.
 • Babban Jami’in WHO: Sin Ta Yi Namijin Kokari Wajen Yaki Da COVID-19.
 • Manufar Kare Muradun Amurka Da Farko Ta Rage Amfanin Kasashen Yammacin Duniya.
 • Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Cimma Matsaya a Game Da Daliban GGSS Kawo.
 • Ko Fasahar 5G Ta Kamfanin Huawei Za Ta Iya Kawo Barazana Ga Tsarin Demokradiyya?.
 • Shugaban Zimbabwe Ya Yabawa Sin Game Ga Matakan Yaki Da Cutar Coronavirus.
 • Mutane Biyar Sun Rasa Rayukansu A Wurin Hakar Ma’adinai A Kano.
 • Masu Sayar Da Magungunan Jabu Ne Suka kauracewa Bude Shagunansu A Kano – Shugaban KAROTA.
 • An Kaddamar Gasar Cin Kofin Ramat Karo 37 A Kano.
 • ‘Yan Kasuwar Hajji Kam Sun Nemi A Mai Da Sunan Titinsu Farfesa Hafsatu Ganduje.
 • EFCC Ta Ja Kunnen Ma’aikatan Gwamnati Kan Zuwa Aiki Latti.
 • Tsaro: Gwamnatin Neja Ta Kafa Dokar Takaita Zirga-zirgar Mashina A Garin Minna Da Kewaye.
 • Matsalar Tsaro: Malamin Addini Ya Nemi A Sake Gina Arewa Maso Gabas.