Labaran ranar Lahadi 17 - 11 - 2019
Lahadi, 17 Nuwamba, 2019
Labaran ranar Lahadi 17 - 11 - 2019

Aminiya

 • Zaben Kogi: An gano ma’aikatan zabe 30 da suka bace.
 • Sakamakon Zaben Kogi: PDP ta lashe Mazabun Igalamela/Odolu.
 • Sakamakon Zaben Kogi: APC ta lashe mazabun Kabba-Bunu.
 • #ZabenKogi: PDP ta bukaci a soke sakamakon zaben Okene .

 

Muryar Duniya

 • Hukumar INEC ta gano ma'aikatan da aka sace a zaben Kogi.
 • Sojojin Burkina Faso sun kashe 'yan ta'adda.
 • Kotu ta tsaida ranar yanke hukunci kan al-Bashir.
 • Jami'an hukumar zabe 30 sun bace yayin zabukan Kogi da Bayelsa.

 

Legit.ng

 • APC ta yi nasara a karamar hukumarsu Jonathan, INEC ta sanar.
 • KAI TSAYE: Yadda zabe ke gudana a jihar Bayelsa (Hotuna).
 • Dino Melaye ya sha kaye a kananan hukumomi 4 cikin 6 kamar yadda INEC ta sanar.
 • Kogi 2019: Jam’iyyar APC ta doke PDP a Kakanda, Yagba da Kabba.
 • Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar tseratar da mata da kananan yara daga 'yan Boko Haram.

 

Premium Times Hausa

 • KOGI: Yawan kuri’un da Yahaya Bello ya samu a Okene sun jawo ka-ce-na-ce.
 • ZABEN KOGI: Mahara sun tarwatsa ofishin INEC, sun fatattaki ma’aikata a wani gari.
 • SAKAMAKON ZABEN KOGI: PDP ta lashe karamar hukuma Idah da kuri’u masu yawa.
 • ZABEN KOGI: Dino na bukatar karin kuri’u sama da 14,000 don ya iya kada Smart na APC.
 • ZABEN BAYELSA: APC ta lashe rumfunar zaben dake yankin mazabar Jonathan kakaf.
 • Sanata Dino ya sha kayi a karamar hukumar sa, yayi nasara a Yagba.

 

Leadership A Yau

 • Dan Majalaisar Wakilai, Hon. Datti Babawo Ya Kawo Wa Al’ummarsa Dauki.
 • Yawancin Tufafin Da Dalibai Mata Suke Sanyawa A Manyan Makarantunmu Abin Takaici Ne, In Ji Lauya A S Ibrahim.
 • Dalilan Da Yasa Facebook Zai Yi Wa Sunansa Kwaskwarima.
 • Tsofaffin Ma’aikatan Twitter Na Fuskantar Tuhuma Kan Yi Wa Saudiyya Leken Asiri.
 • Bukatar Taimakawa Masu Unguwanni Na Da Fa’ida Don Tafiyar Da Ayyukansu.
 • Mauludu 2019; Garkuwa Sadaukin Zazzau Ya Yaba Wa Malaman Lardin Zazzau.
 • MOPSA Ta Yaba Wa Ganduje Kan Nada Mahmud Santsi Kwamishinan Kasuwanci.
 • Rikicin Muktar Ishak Da Sha’aban Sharada Sakacin Shugabancin APC A Jihar Kano Ne.
 • Al’ummar Bagwai Da Shanono Sun Ce Su Da Wakilinsu Shanono Mutu-Ka- Raba.
 • Rashin Kula Da ‘Yan Siyasa: Makusantan Masari Ne Babar Matsala. – Kungiyar IPAC.
 • NATCA Ta Yi Taro Karo Na 48 A Kano.
 • Zaben Kogi: An Sace Ma’aikatan INEC 30.
 • Zaben Gwamna A Kogi: INEC Ta Fara Bayyana Sakamako.