Lahadi, 19 Janairu, 2020

Legit.ng
- Kungiyar yan ta'addan Ansaru ta dau alhakin harin da aka kaiwa Sarkin Potiskum.
- Yakubu Gowon ya na maraba da shugabancin Ibo idan zai kawo zaman lafiya.
- Zanga-zangar da PDP za su shirya ba zai yi wani armashi ba – Timi Frank.
- Fusatattun matasa sun banka wa hedikwatar PDP wuta.
- Buhari ya zayyana alheran rufe bodar Najeriya a Landan.
- Gwamnan Sokoto: PDP da APC sun nuna karfin gwiwar samun nasara a kotun koli.
- Masoyan Gwamna Tambuwal da Ganduje sun rungumi addu’a saboda zaman kotu.
- Ba za mu yarda a sabawa kundin tsarin mulkin kasa ba - Minista Dingyadi.
Premium Times Hausa
- ZAMFARA: Yadda mahara suka afka wa kauyen Babban Rafi, suka kashe mutane da dama – Wani Mazauni.
Aminiya
- APC za ta iya rushewa bayan tafiyar Buhari – Gwamna Fayemi.
dw.com/ha
- Taron magance rikicin Libiya.
- An fara taron Berlin kan rikicin Libiya.
Muryar Duniya
- Kenya ta kame mutane 5 da ke kitsa harin ta'addanci.
Leadership A Yau
- Buhari Ya Tafi Birtaniya Don Halatar Taron Zuba Jari.
- Ziyarar Xi Ta Bude Sabon Shafi Na Hadin Kai Da Sada Zumuncin Sin Da Myanmar.
- An Kammala Gwajin Bikin Murnar Sabuwar Shekarar Kasar Sin Ta 2020 Karo Na Uku.
- Jama’ar Rano Na Nuna Gamsuwa Da Wakilcin Hon. Nura danlami.
- Hukumar NPA Da Gwamnatin Legas Za Su Hada Hannu Don Bunkasa Zuba Jari.
- An kaddamar Da Kwamitocin Zauren Masalaha A Fagge.
- Ina Fatan Mika Mulki Ga Wanda Zai Gajeni Cikin Ruwan Sanyi, inji Shugaba Buhari.
- kungiyar LWAN Tallafa Wa Matan Tsoffin Sojoji Da Ababen More Rayuwa A Bauchi.
- ‘Amotekun’ Wani Makarkashiya Ce Na Kisan Fulani A kasashen Yarbawa—Miyetti Allah.
- Artabu Da ‘Yan Bindiga; Na Yi Tafiyar Sama Da Awa Biyu Cikin Daji- Sarkin Potiskum.
- Ba’amurkiya Ta Biyo Masoyinta Da Suka Hadu A Intanet Kano Don kulla Aure.
- Zaben Sabon Shugaba Ya Jefa Jami’ar ABU Cikin Rikici.
- Safarar Yara: ‘Yan Sanda Sun Kama Farfesa A Kano.
hausa.cri.cn
- Kamfanin ZTE ya hada kai da kamfanin MTN wajen yin gwajin fasahar 5G a Uganda.