Labaran ranar Lahadi 2-6- 2019
Lahadi, 2 Yuni, 2019
Labaran ranar Lahadi 2-6- 2019

Leadership A Yau

 • Yaki Da Ta’addanci: OIC Za Ta Kawo Wa Nijeriya Dauki.
 • Gidauniyar Sarkin Musulmi Ta Tallafa Wa Marayu Da Kayan Sallah.
 • Hanyoyin Samun Nasarar Tarbiyar Yara.
 • Gwamnatin Jihar Kaduna Za Ta Bunkasa Harkokin Noman Rani A Fadin Jihar.
 • Zuwan Malam Bahaushe Afrika Ta Yamma, Rayuwarsa Da Sana’o’insa (4).
 • Tunawa Da Umar AbdulAziz Baba (FADAR BEGE).
 • An Yi Wa Musulmin Jos Kyautar Filin Makabarta.
 • Sabon Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano Ya Yi Damarar Yaki Da Masu Aikata Laifuka.
 • Wata Kungiya Ta Hango Wa Kasar Nan Kyakkyawar Makoma A Karkashin Buhari.
 • Dalilin Da Yasa Buhari Bai Yi Jawabi Ba Ranar Rantsar Da Shi.
 • Tsohon Shugaban Kasuwar Doya Na Legas Ya Bayyana Nasarorinsa.
 • Nazari Kan Masu Shari’a Da Suka Zama Sarakunan Gargajiya A Nijeriya.
 • Ganduje Ya Shirya Bunkasa Rayuwar Mata A Zangon Mulkinsa Na Biyu–Sadiyya Danbatta.

 

Naij.com (Legit Hausa)

 • Ministoci da za su dawo a sabuwar Majalisar Buhari.
 • Aisha Buhari ta gargadi shugabannin tsaro akan tsare rayukan al'ummar Najeriya.
 • Da karfin tsiya zan magance Boko Haram a Najeriya – Buhari.