Labaran ranar Lahadi 20- 10- 2019
Lahadi, 20 Oktoba, 2019
Labaran ranar Lahadi 20- 10- 2019

Legit.ng

 • Ambaliyar ruwa ta hallaka mutane 57 a Jamhuriyyar Nijar.
 • CBN ta nemi bankuna su yi watsi da masu shirin kara kudin hawa shafin USSD.
 • Pantami ya taka wa MTN birki bayan sun bullo da sabon tsarin sakuce wa jama'a kudi.
 • Gwamnatin Najeriya za ta samu aron Dala Biliyan 3 daga bankin Duniya.
 • Atiku Abubakar ya taya Omokri murna, ya nemi a ceto Leah Sharibu.
 • Ba kamfanonin sadarwa kadai ne ke sace wa 'yan Najeriya data ba – NCC.
 • Jonathan da Atiku sun taya Yakubu Gowon murnar cika shekara 85, sun kira shi 'Dan kishin-kasa.
 • Kano: Kwararru sun yi amfani da dabarar kimiyya wajen kama Zakin da ya kwace a gidan 'Zoo'.
 • Manyan Bankuna 6 da suka fi samun riba a Najeriya.
 • Buhari ya yabawa mutanen Yarbawa, ya kira su manyan Kabila.
 • Buhari ya yi barazanar janye kwangilolin FG daga wasu jihohi.

 

Leadership A Yau

 • An Sake Bude Kasuwar Dabbobi A Jihar Yobe Bayan Harin ‘Yan Boko Haram.
 • Tinubu Ya Taya Gowon Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarsa.
 • An Bude Masallacin Juma’a Na Marigayi Umar Sa’id Tudun Wada A Gidan Rediyon Tukuntawa.
 • Gwamnatin Yobe Ta Nemi A Gina Barikin Sojojin Sama A Damaturu.
 • NAWOJ Ta Raba Wa Yara 625 Kayan Karatu A Jihar Kebbi.
 • Gwamnatin Nasarawa Ta Yi Alkawarin Kare Hakkin Almajirai.
 • Miyetti Allah Ta Kafa Kwamiti Don Gano Bata-garin Cikinta A Jihar Nasarawa.
 • Gwamnati Ta Tsayu Kan Bayar Da Ilimi Kyauta A Nijeriya – Osinbajo.
 • Nijeriya Na Bukatar Dimokradiyya Mai Dorewa – Janar Abdulsalami.
 • An Cafke Jami’in ‘Yan Sanda Na Bogi A Abuja.
 • NAWOJ Ta Raba Wa Yara 625 Kayan Karatu A Jihar Kebbi.
 • Hukumomin Bayar Da Tallafi Na Duniya Za Su Kashe Naira Biliyan 11 Don Kawar Da Cutar Maleriya A Kano.
 • Rufe Cibiya Kamar Ta Malam Niga Katsina Ba Za Ta Haifar Da Da Mai Ido Ba –Kwamared Isma’il.
 • Nasarar Gwamna Ganduje A Kotu Ta Al’ummar Kano Ce Gaba Daya —Danbello Amin.
 • Ambaliyar Ruwa Ta Barnata Gonan Shinkafa Sama Da 1,000 A Borno.
 • Yakamata Gwamnati Ta Kara Kula Da Masu Tabin Kwakwalwa – Abdullahi A. Kagara.

 

Muryar Duniya

 • Ambaliyar ruwa ta raba mutane dubu 23 da muhallansu a Nijar.

 

Premium Times Hausa

 • RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya.

 

dw.com/ha

 • Fadan Siriya ya ci soja guda.