Labaran ranar Lahadi 21- 7- 2019
Lahadi, 21 Yuli, 2019
Labaran ranar Lahadi 21- 7- 2019

Premium Times Hausa

 • ZAMFARA: Yadda mahara suka kashe Shafiu a gona, suka bi gari suna kashe mutane.
 • Dole mu maida hankali wajen gamawa da ‘Yan ta’adda – Buhari.
 • NAFDAC ta dakatar da kamfanin sarrafa ruwan leda a jihar Bauchi.

 

BBC Hausa

 • Makon jiya: Wasikar Obasanjo ga Buhari,aiwatar da albashi mafi karanci.
 • Bai kamata a yi sulhu da 'yan bindiga ba – Yari.

 

Leadership A Yau

 • Gwamna Bagudu Ya Nemi Hadin Kan Masu Zuba Hannun Jari A Jihar.
 • Sama Da Maniyyatan Kaduna 2,181 Suka Isa Saudiyya.
 • Maniyyatan Gwambe 560 Sun Isa Kasa Mai Tsarki.
 • An Nemi Gwamnatin Kaduna Ta Binciki Mutuwar Dalibi A Zariya.
 • Gwamnati Ta Fara Rushe Gine-Gine Marasa Inganci A Jos.
 • Mutum Shida Sun Yi Batar-dabo A Harin Da Boko Haram Suka Kai Wa Jami’an Agaji.
 • Za Mu Samar Da Cikakken Zaman Lafiya A Nijeriya – Buhari.
 • ‘Yan Adawa Sun Yi Zanga-zanga Ma Fi Girma A Rasha.
 • Hukumar Karota Za Ta Tabbatar Da Bin Dokokin Hanya A Jihar Kano.
 • Sai Yanzu Aka Yi Jana’izar Musulmin Bosniya 86 Bayan Shekara 27 Da Kashe Su.
 • Gidauniyar Kwankwasiyya Ta Kawo Cigaba Ga Bunkasar Ilimi A Jihar Kano — Hon. Abdullahi Abiya.
 • Kasar Cuba Ta Yi Afuwa Ga Fursunoni 2, 604.
 • Batun Samar Da Ruga A Kano: Babbar Kungiyar Fulani Ta Afrika Ta Jinjina Wa Gwamna Ganduje.
 • Kwallon Dana Zura A Ragar Najeriya Ce Tabamu Kwarin Guiwa – Mahrez.
 • Arsenal Ta Fara Maganar Sayan Pepe Cisse.
 • Ighalo Yayi Ritaya Daga Bugawa Super Eagles Wasa.