Lahadi, 22 Disamba, 2019

Muryar Duniya
- Fadar Najeriya ta nesanta Buhari da hannu a kudirin kara wa'adin mulki.
Premium Times Hausa
- 2019: GWARZON GWAMNONIN AREWA: Zulum masu karatu suka zaba.
Dw.com/ha
- Mayaka a Libiya sun kama jami'an Turkiyya.
- Amirka ta zargi Najeriya da take 'yancin addini.
Legit.ng
- Rashin samun aikin yin ‘Yan Makaranta ya na da ban takaici – Buhari.
- Majalisa: Adeyemi ya zama Shugaban Kwamitin harkokin jiragen sama.
- Majalisar Dattawa ta zama sai yadda Shugaban kasa ya ce bayan tafiyar Saraki.
- An yanke wa wani malamin jami'a hukuncin kisa bayan ya zagi Annabi.
- Wutan lantarki: Karin farashi ya zama dole a Najeriya Inji Minista.
- CBN ya soke karbar N52.5, N65. wajen aike ta yanar gizo da aiki da ATM.
Leadership A Yau
- Gwamna Ganduje Ya Goyi Bayan Aniyar Kawu Sumaila Na Kafa Jami’ar Al-Istikamah.
- Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Yi Gargadi Ma’aikata A Kan Zuwa Aiki.
- Gwamnatin Yobe Ta Tallafa Wa Nakasassun Jihar Da Kayan Abinci.
- Giduaniyar Al-Habibiyyah Islam Ta kaddamar Da Taron Limamai Da Malamai A Kebbi.
- Dama Ta Biyu Ga Marigayi Dakta Bala Usman Dalilin Jami’ar Tarayya Ta Kasheri Na Karrama Shi Da Digirin Girmamawa.
- Sarkin Kagara Ya Nemi ‘Yan Siyasa Su Cire Bambamcin Dake Tsakaninsu Don Ciyar Da Karamar Hukumar Rafi Gaba.
- Ciyarwa Na Kara Bunkasa Ilimi A Gezawa.
- Boko Haram: Gwamna Zulum Ya Nuna Damuwarsa A Kan Sabbin Hare-Hare A Borno.