Lahadi, 22 Satumba, 2019

Leadership A Yau
- Buhari Ya Tafi Taron Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Amurka.
- Akwai Kyakkyawan Fata Ga Nijeriya- Rabaran Fidelis.
- Matsalar Tsaro: Babu Adalci A Rahoton Majalisar Dinkin Duniya- Gwamnatin Tarayya.
- Kungiyar MFAN Za Ta Horas Da Matasa Dubu 300 Noman Zogale.
- CBN Zai Tallafawa Manoma 70, 000 A Jihar Borno.
- Dimukuradiyyar Congo Za Ta Fitar Da Sabuwar Rigakafin Ebola.
- Yaki Da Labaran Karya: Twitter Ya Rufe Dimbin Shafuka.
- Raya Kasa: Tabbas Nijeriya Za Ta Yi Nasara —Osinbajo.
- Gwamnatin Tarayya Ta Raba Wa Mata 6,500 Naira Miliya 65 A Jigawa.
- Jihar Neja ta Samar da Miliyan 260 Don Karfafa Matasa.
- Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar Gwamna Masari A Zaben 2019.
- Gwamnatin Kano Ta Garkame Ofishin Kamfanin OPAY Na Zirga-zirgar Adaidaita Sahu.
- Malamai Sun Koka Kan Yadda Aka Waresu A Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Neja.
Premium Times Hausa
- Kada ka kuskura ka kara mata idan baka da halin rike su- Inji Sarki Attahiru.
- Jawo Hankalin Shugaban Kasa Da Jami’an Tsaron Najeriya: Gwamnan Kano Yana Neman Cinnawa Jihar Wuta! Daga Imam Murtadha Muhammad.
Legit.ng
- Mutanen Yankin Daura su na neman kujerar Gwamnan Katsina.
- Najeriya ta fara samun bunkasar tattalin arziki bayan rufe iyakokin da muka yi – Buhari.
- Ta'addanci masu garkuwa kashi 4 da suka girgiza garin Abuja.
- Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Amurka (Hotuna).
- Gwamnonin PDP 4 sun kauracewa taron jam'iyyar na reshen Kudu maso Gabas.
- A daina auren Mata da yawa - Sarkin Anka ya gargadi masu karamin samu.
- Rikicin jam'iyyar PDP ya yi kamari kan zaben gwamnan jihar Kogi.
- Matatun man fetur 3 zasu fara tace mai daga watan Janairu – NNPC.
- Kogi: Idris da Ogbeha za su yi wa Jam’iyyar PDP aiki a zaben Gwamna.
Muryar Duniya
- Za a soma raba sabon nau'in rigakafin Ebola a Congo.
- Najeriya ta zargi MDD da rashin adalci cikin sabon rahotonta kan kasar.