Labaran ranar Lahadi 24 - 11 - 2019
Lahadi, 24 Nuwamba, 2019
Labaran ranar Lahadi 24 - 11 - 2019

Muryar Duniya

 • 'Yan ta'adda sun kashe masu ungwanni 5 cikin kwanaki 3 a Nijar.

 

Legit.ng

 • Yanzu-yanzu: Wani tsohon dan majalisar wakilai kuma jigo a PDP ya koma APC.
 • Cikar dan majalisa kwana 150 a Ofis: Pantami ya ziyarci Kano, ya raba na'ura mai kwakwalwa ga dalibai 150.
 • Wata babbar mota ta take jami'in KAROTA a Kano.
 • Adamawa: An kashe Jama’a da-dama a ta’adin Makiyaya a Shuwa-Kalaa.
 • Magu: Najeriya da kasar Afrika ta Kudu su na tsara MoU kan kudin sata.
 • Interpol: Adoke ya rubutawa Malami takarda, ya nemi ya sa baki a sake shi.
 • DisCos: Ma’anar umarnin da NEC ta ba kwamiti–Fadar Shugaban kasa.

 

Voa Hausa

 • 'Yan Najeriya Sun Maida Martani Game Da Karin Haraji.

 

von.gov.ng/hausa

 • Najeriya Zata Yi Garambawul Ga Yerjejeniyar Taro Akan Hada Kan Iyakoki A Niamey Kafin 2020.
 • UN Tayi Kira Ga Shugabannin Afrika Da Su Maida Hankali Wajen Kawar Da Talauci.
 • Ahmed Musa Ya Dauki Nauyin Karatun ‘Yan Najeriya 100 A Jami’a.