Labaran ranar Lahadi 25-8-2019
Lahadi, 25 Agusta, 2019
Labaran ranar Lahadi 25-8-2019


Babu Batun Karin Kudin Wutar Lantarki Nan Kusa — NERC.
Amurka Abokiyar Ci Gaban Nijeriya Ce –Osinbajo.
Me Yasa Har Yanzu Bata Karewa Messi Ba?
Gwamnatin Amurka Ta Goyi Bayan Shirin Bayar Da Ilimi Kyauta Na Gwamnatin Jihar Kano.
Gwamna Zulum Ga Sabbin Kwamishinoni: Kowa Ya Tsaya Ma’aikatarsa, Bama Son Yawan Zirga-zirga Gidan Gwamnati.
Mun Samar Da Dokoki Don Bunkasa Rayuwar Al’ummar Karamar Hukumar Giwa —Bashir Lawal Gangara.
An Fara Shirye-shiryen Shiga Gasar Kofin Kalubale Na Mulkin Nijeriya A 2023.
Yadda Sakkwato Ta Cika Ta Batse A Auren ‘Yar Sarkin Musulmi.


Garba Shehu: Babu wani matsayi na musamman da Buhari ya ba Abba Kyari a 2019.
Kujerun masu takardun zama ‘Yan wata kasa su na girgidi a Majalisa.
NTCA ta roki Buhari ya kara kudin haraji a kan ganyen taba sigari.
Shugaba Buhari ya jinjina wa wani gwamnan PDP.
Yanzu Yanzu: Kasar Saudiyya za ta hukunta yan Najeria 23 (jerin sunaye).
Shari'arsu Abba gida-gida: Ganduje yace babu wata tantama shi ya lashe zabe.
Dakarun sojin NAF sun tarwatsa wani gungun mayakan a Bula Korege.
2023: Buhari ya kafa 'yan siyasar da za su lallasa PDP a Kudu maso Kudu.
Yanzu-yanzu: Za a bude sabuwar Jami'a a garin Daura mahaifar shugaba Buhari dake jihar Katsina.
Ambaliyar ruwa ta ci gidaje a Jigawa.