Labaran ranar Lahadi 27 - 10 - 2019
Lahadi, 27 Oktoba, 2019
Labaran ranar Lahadi 27 - 10 - 2019

Legit.ng

 • Shugaban kungiyar ISIS, Al-Bagadadi, ya mutu.
 • Tsohon shugaban jam'iyyar PDP ya mutu.
 • Asisat Oshoala ta zura kwallaye 2 a wasan Matan Barcelona da Madrid.
 • Yaran Golden Eaglets sun doke ‘Yan kasar Hungary da ci 4-2 a U-17.
 • Tsaraba 10 da Buhari ya dawo da su daga kasar Rasha.
 • Yemi Osinbajo ya nemi hakurin 'Yan Najeriya kan tashin kaya a kasuwa bayan garkame iyakoki.
 • Majalisa ta aika wa tsohon gwamnan APC sammaci, ta lissafa manyan zunubansa 5.
 • Okonkwo: Ibo ya kamata su zama Shugaban kasa a 2023 domin su kadai ne ba su yi mulki daga 1999 ba.
 • Hukumar EFCC ta karbi korafi a game da wasu zargi kan Tinubu a zaben 2019.
 • Dubun wasu masu garkuwa da mutane ta cika a Garin Kaduna da Imo.
 • ADSIEC ta dage zaben kananan hukumomi na jihar Adamawa, ta bayar da dalili.

 

Leadership A Yau

 • Taron Koli Na NIS Ya Ayyana Bunkasa Amfani Da Kayan Fasahar Zamani A Ayyukan Hukumar.
 • Gasar ‘Yan Kasa Da 17: Tawagar Nijeriya Ta Fara A Sa’a.
 • Takaddamar Zamfara Halal Hotel: Wa Ke Da Gaskiya?.
 • Gwamnatin Sakkwato Ta Daidaita Albashi Tare Da Samun Rarar Miliyan 500.
 • Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Kauyuka 40 A Adamawa.
 • Zanga-zangar Adawa Da Firaministan Habasha Ta Ci Rayuwar Mutum 67.
 • Akwai Yiwuwar Mun Kashe Al-Baghdadi A Wani Farmaki Da Muka kai –Amurka.
 • Mutanen Borno Dubu 140 Suka Yi Gudun Hijira A 2019- Majalisar Dinkin Duniya.
 • Beli: ‘Yanci Ne Na Duk Wani Mai Laifi Wanda Tsarin Mulkin kasa Ya Ba Shi – Lauya Aminu Abdurrashid.
 • Rashin Aiki Yi Ga Matasa: Rawar Da Harkar Fina-Finai Ke Takawa.
 • Kungiyar RAYAAS Ta Yi Allah Wadai Da Sace Yara A Kano Tare Da Canja Musu Addini.

 

Muryar Duniya

 • 'Yan bindiga sama da 200 sun mika makamansu a Sokoto.
 • Ambaliya ta mamaye kauyuka 40 a jihar Adamawa.

 

Premium Times Hausa

 • ZABEN 2019: Kotun koli zata sake Sauraren korafin jam’iyyar Hope.
 • Yadda mahara suka fatattaki mazauna kauyuka 17 a jihar Kaduna.
 • Za a bude cibiyar kula da mutanen da suka yi hadarin mota, gobara a Jihar Anambra.
 • Najeriya za ta hada hannu da kasashen duniya domin kawar da Kanjamau da wasu cututtuka.