Labaran ranar Lahadi 28-7-2019
Lahadi, Yuli 28, 2019
Labaran ranar Lahadi 28-7-2019


‘Cutar Ana Azabta Mana’ Da Michael Pillsbury Ya Kamu Da Ita, Ta Tsananta.
Ko Kasan Cewa ‘Yan Wasa Mata A Nijeriya Sunfi Maza Kokari?
Akwai Bambancin Aikin Jarida Na Da Dana Yanzu – Umar Inuwa.
‘FATMOBU DIKWA FOUNDATION’ Ta Tallafa Wa Daliban Firamare 216 Da Kayan Makaranta A Jihar Nasarawa.


Amaechi ya ba Iyalin ‘Danuwa na babbar kujerar jirgi da kudin jinya – Matashi ya bada labari.
Manyan daliliai uku da suka tilasta Buhari ya fasa bawa Ambode minista.
Sanata Marafa ya jagoranci addu'o'in samun zaman lafiya a jihar Zamfara.
Sojoji sun kashe 'yan daban daji 5 a Kaduna.
Tantance ministoci: Aikinku yana yin kyau, fadar Shugaban kasa ta yabawa Majalisa.