Labaran ranar Lahadi 29 - 12 - 2019
Lahadi, 29 Disamba, 2019
Labaran ranar Lahadi 29 - 12 - 2019

Muryar Duniya

 • Ana tsare da wani dan jarida a Morocco.
 • An soma kada kuri'a a Guinee Bissau.
 • Guillaume Soro, zai shirya komawa gida Cote D'Ivoire daga waje.

 

Premium Times Hausa

 • Tulin bashi na daf da durkusar da Najeriya – Obasanjo.
 • Rikicin Masarautar Kano Da Gwamnati: Allah Dai Ya Hana Sharri Da Kazafi! Daga Imam Murtadha Muhammad.
 • Za a Samu Mace-Macen Aure Idan Aka Sallami Matasan Da Suke Cikin Tsarin Npower, Daga Mustapha Soron Dinki.

 

Legit.ng

 • Zamfara: Yari ya rika satar albashin Ma’aikatan bogi 4, 972 – Kwamishina.
 • Masarautar Kano: Jan aikin da ke gaban Kwamitin Janar Abdussalami.
 • Manyan attajirai biyar 'yan arewa daga cikin masu kudin Najeriya na shekarar 2019.
 • APC: Manyan 'yan siyasa 5 da zasu iya taimakon Tinubu ya cimma burinsa a 2023.

 

Aminiya

 • Matashi ya hada baki da mahaifiyarsa da fasto sun kashe dalibar jami’a.