Labaran ranar Lahadi 29- 9- 2019
Lahadi, 29 Satumba, 2019
Labaran ranar Lahadi 29- 9- 2019

Leadership A Yau

 • Halartar Makarantar Lauyoyi: Daliban Jami’ar NOUN Sun Jinjinawa Buhari.
 • An Bizne Robert Mugabe A Kauyen Kutama.
 • Ranar ‘Yancin Kai: Kungiyar NIDO Ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Da Su Zama Masu Kishin Kasa.
 • WHO Ta Nuna Damuwa Bisa Hauhawar Masu Kashe Kansu.
 • NEMA Ta Bukaci Yankuna Hudu A Imo Su Bar Inda Suke Saboda Fargabar Ambaliya.

 

Legit.ng

 • A je, a dawo, Osinbajo zai kai ga ci a Najeriya – Tunde Bakare ya sake hasashe.
 • Masu yi don Allah: Wani mutum ya bayar da gudunmawar $1m ga cibiyar Sheikh Ibrahim Saleh, ya nemi a boye sunansa.
 • An binne gawar Mugabe a kauyen Kutama.
 • Buhari: Tsarin mulki bai ce in nada Osinbajo lokacin da na yi tafiyan Afrilu ba.
 • Ku daina yi wa mutumin da zai kara aure wa'azi, Sarki Sanusi ya bawa shugabannin arewa muhimmiyar shawara.
 • Lokuta 6 da Buhari ya ki yiwa umarnin kotu da'a.

 

Voa Hausa

 • Yadda Aka Yi Jana'izar Mugabe a Kauyensu.

 

Premium Times Hausa

 • Za mu ci gaba da tallafa wa Mata da dabarun bada tazarar iyali – MSION.

 

Muryar Duniya

 • Jagoran zanga-zangar #RevolutionNow zai gurfana gaban kotu.
 • An binne Mugabe a Kutama.
 • Dubban 'yan Nijar sun yi zanga-zanga a birnin Yamai.