Lahadi, 30 Yuni, 2019

Leadership A Yau
- Legas Ce Birni Na Hudu Mafi Tsadar Rayuwa A Nahiyar Afirka- Rahoto.
- Gwamnati Za Ta Fara Gina Rugagen Fulani Na Zamani A Arewa.
- Taron Kolin Osaka Na G20 Ya Nuna Goyon Bayan Ra’ayin Kasancewar Sassa Daban Daban A Duniya.
- Sama Da Mutum Miliyan 10 Ke Fama Da Cutar Hanta A Afirka-WHO.
- Majalisar Dinkin Duniya Na Nazarin Kakaba Wa ‘Yan Mali Biyar Takunkumi.
- Cin Zarafin Yara: Wani Mutum Zai Sha Daurin Shekara 16 A Norway.
- An Saki Likitan Da Ya Kashe Iyalansa Bayan Shafe Shekara 20 A Gidan Yari.
- Matsalar Tsaro: Buhari Ya Nemi A Dauki Matakin Bai-daya A Afrika Ta Yamma.
- Mafi Karancin Albashi: An Kasa Cimma Matsaya Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar Kwadago.
- Cikin Mako Biyu: ‘Yan Sanda A Kaduna Sun Cafke Bata-gari 62.
- Wajibi A Inganta Harkar Tsaro A Kasar Nan — Cikasoron Minna.
- KOFIN Africa: Mali Ta Koro Niame Gida Bayan Ya Mari Kaftin Din Kasar.
- BACATMA Ta Nada Matar Gwamnan Bauchi Shugabar Kwamitin Wayar Da Kan Jama’a Kan Cutar Kanjamau.
- NDLEA Ta Cafke Tabar Wiwi Mai Nauyin Kilo 4,465 A Bauchi.
- Kotun Daukaka Kara Ta Tabbbar Da Zaben Sanata Bala Na’Allah.
- Tsokaci Kan Masarautar ILLO Wadda Ta Yi Sarakuna Sama Da Dari Biyar Tun Kafuwarta.
- Matsalar Tsaro: Rundunar Soji Ta Nemu Hadin Kan ‘Yan Nijeriya.
- Yadda Wani Ya Yi Garkuwa Da Kansa Don Ya Samu Miliyan 10 Daga Iyalansa.
Naij.com (Legit Hausa)
- Ribar da yankin arewa ya samu a karkashi mulkin Buhari.
- Banyi nadamar sauya sheka daga PDP zuwa APC ba - Tsohon Minista.
- Ina daukan nauyin mata na 3 da yara 11 daga garkuwa da mutane - Sani Ibrahim.
- Atiku ya hallarci jana'izar surukinsa a Onitsha.
- ] Kwantacciyar rikici ya bullo tsakanin Shugaban APC Oshiomhole da Gwamnan Edo.
- Shugaban kasa Buhari zai nada kwamiti domin maganin rikicin sassan Najeriya.
- Buhari ya sauka daga kujerar shugabancin kungiyar ECOWAS.
Premium Times Hausa
- Gwamnatin Najeriya ta zargi mahaifiyar Leah Sharibu da kantara karya a Amurka.
- Najeriya da kasashen Yankin Afrika ta Yamma za su fara amfani da kudi na bai daya.
BBC Hausa
- Makarantun allo muke son mu zamanantar – Buhari.
- Za a yi gagarumar zanga-zanga a Sudan.
Muryar Duniya
- Gwamnatin Sojin Sudan ta gargadi masu shirin zanga-zanga.
- A kaf sassan Najeriya za mu gina rugage ba jihohi 11 ba- Gwamnati.
- Mahamadou Issoufu na Nijar ya karbi jagorancin kungiyar ECOWAS.