Labaran ranar Lahadi 4-8-2019
Lahadi, 4 Agusta, 2019
Labaran ranar Lahadi 4-8-2019


Mutum 300,000 Ke Dauke Da Ciwon Hanta A Taraba.
Raya Kasa: Gwamnatin Buhari Ta Shirya Tafiya Da Matasa – Osinbajo.
Gabatowar Layya: Raguna Sun Yi Tsada A Kaduna.
An Dakatar Da Messi Daga Buga Wasa Har Watanni Uku.
Shehu Abdullahi Ya Bude Makarantar Kwallon Kafa A Sokkoto.
Manyan Kungiyoyin Neja-Delta Da Inyamurai Da Yarbawa Sun Kaurace Wa Taron Zaman Lafiya Na Minna- Bayare.
PDM Ta Rage Wa Gwamnan Bauchi Kalubalen Da Ke Gabansa A Kotu.
Daina Aikin Yarjejeniyar INF Zai Tsananta Barazanar Tsaro A Duniya.
Nazari Na Musamman Kan Illolin Bashi.
Dangote Zai Bai Wa Daliban Da Suka Kammala Karatunsu A Jami’ar Wudil Aiki.
Bukatar Kare Kanfanonin Sadarwa A Nijeriya.
Ba Wanda Zai More Daga Takarar Rashin Hakuri Da Juna.