Labaran ranar Lahadi 5 - 01- 2020
Lahadi, 5 Janairu, 2020
Labaran ranar Lahadi 5 - 01- 2020

Legit.ng

 • Sojoji, ‘Yan Sanda, NSCDC ba za su yi aiki da sababbin Dakarun Amotekun ba.
 • Kogi: Mutum fiye da 20 su ka mutu a ta’adin da aka yi a Kauyen Tawari.
 • Kaduna: Watakila Shugaban NAEC, Simon Mallam ya mutu a hadarin gas.
 • Hukumar NIMET ta ce za a ga iskar buji mai duhu a wasu Yankuna.

 

Leadership A Yau

 • Shekara 20 Da Rasuwar Dokta Mamman Shata Katsina: Waiwaye Kan Tasirin Tauhidi Da Mu’amulla A Rayuwarsa.
 • Cutar Hanta: A Kalla Mutane Miliyan Daya Ke Mutuwa Duk Shekara A Duniya- Bincike.
 • Zai Yiwu A Zauna Lafiya A Nijeriya.
 • Nadari Kan Soyayyar Zamani.
 • Ya Kamata Gwamnati Ta Jajirce Wajen Cika Alkawurran Da Ta Dauka – Husaini Adamu Yakun.
 • Yaushe Za’a Kawo Karshen Boko Haram?
 • Barka Da Sabuwar Shekara: Taya Kiristoci Murna Abin So Ne!.
 • Na Yaba Da Nagartar Wannan Kungiya Ta RAYAAS – Matar Gwamnan Bauchi.
 • Nazarin Kan Masana’antar Kannywood A Shekarar 2019.
 • Yaushe Ake Yi Wa Yaro Kaciya A Musulunci?.
 • Abubuwan Da Suke Lalata Aure A Kasar Hausa.
 • Yadda Babagana Monguno Ke Tsarkake Harkar Tsaron Nijeriya.
 • Dakile Harin Boko Haram: Gwamnan Adamawa Ya Yaba Wa Sojoji Da ‘Yan Banga.
 • Daukan Nauyin Karatu Bai Wajaba A Kan Gwamnati Ba, inji Rijistaran Jami’ar Kashere.
 • Dan Majalisa Mansur Soro Ya Aza Tubalin Gina Asibitoci A Mazabarsa.