Labaran ranar Lahadi 7-7- 2019
Lahadi, 7 Yuli, 2019
Labaran ranar Lahadi 7-7- 2019

Premium Times Hausa

 • Dagargajewar da yankin Arewa ta yi, yayi daidai da Kasar Afganistan da tayi shekaru tana fama da yake-yake – El-Rufai.
 • DAMBE: Yadda Shagon Yalo dan Suru ya buge Dan Yalon Gusau.
 • Wai Shin Su Fulani Ba ‘Yan Nijeriya Ba Ne? Daga Imam Murtadha Gusau.

 

Voa Hausa

 • Najeriya Ta Shiga Yarjejeniyar Cinikayya Tsakanin Kasashen Afirka.
 • Muhimman Batutuwan Da Taron AU Zai Fi Mayar Da Hankali a Kai.
 • An Gano Gawarwaki 14 Na 'Yan Afrika Masu Zuwa Turai A Tekun Tunisia.

 

Muryar Duniya

 • Najeriya da Benin sun sanya hannu a yarjejeniyar kasuwancin bai daya.
 • Shugabannin kasashen Afirka na halartar taron AU a Yamai.
 • Zaben Najeriya: Atiku ya mikawa kotu shaidu dubu 2, 175.

 

Leadership A Yau

 • Sabon Fasfo: NIS Ta Gurfanar Da Babban Jami’in Gwamnati Kan Damfara.
 • Buhari Ya Sanya Hannu Kan ‘Yarjejeniyar Kasuwancin Kasashen Afirka.
 • Kasar Masar Ta Sallami Mai Horas Da ‘Yan Wasanta.
 • Ta’asar ‘Yan Bindiga: Buhari Ya Bada Umurni Tura Karin Jami’an Tsaro Jihar Katsina.
 • Matsalar Tsaro: Gwamnoni Sun Bukaci Buhari Ya Kara Yawan ‘Yan Sandan Nijeriya.
 • Hukumar Kwastan Ta Yi Wa Kananan Hafsoshinta 1,924 Karin Girma.
 • Kashe Manomi: Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Mutum Uku A Delta.
 • An Bukaci Ganduje Ya Bai Wa Murtala Sule Garo Kulawa Ta Musamman A Gwamnatinsa.
 • Gwamnatin Tarayya Za Ta Dauki Masu Aikin NYSC Da N-Power A Aikin ‘Yan Sanda.
 • Bada Kulawa Ga Masu Unguwanni Da Dagatai Zai Taimaka Ga Inganta Tsaro.
 • Shugaban Karamar Hukumar Fagge Ya Halarci Taron Tunawa Da Marigayyi Shiekh Nasiru Kabara.

 

BBC Hausa

 • Hotunan Afrika daga 28 Yuni - 4 Yuli 2019: 'Yan kwallo, masunta da manoma masu cike da fushi.
 • AFCON: Yadda aka kori mai kambu, aka yi waje da mai masauki.
 • Za a fara kama masu lasisin bindiga.
 • Abin da ya sa Afirka ta yamma ke bukatar kudin bai daya.