Labaran ranar Lahadi 8 - 12 - 2019
Lahadi, 8 Disamba, 2019
Labaran ranar Lahadi 8 - 12 - 2019

Muryar Duniya

 • DSS ta musanta sake kame Sowore a cikin Kotu.

 

Premium Tmes Hausa

 • Rikicin Makiyaya da Manoma: An kashe mutum daya wasu sun ji rauni jihar Jigawa.

 

Legit.ng

 • Jerin ‘Ya ‘yan Shugaba Buhari da Makarantun da su ka yi karatu.
 • Aisha Buhari, Bindow, SGF, Minista sun gaza fitar da APC kunya a zaben kananan hukumomi a Adamawa.
 • Bai kamata Gwamnati ta raba masarautun kasar Kano ba – Inji Dr. Bashir Aliyu Umar.
 • Jihohin Najeriya uku da suka ciri tuta a 'cin hanci' a shekarar 2019 - Kididdigar NBS.
 • Sunaye: Matar ministan APC da sauran mutane 9 da Buhari ya aimce da su a matsayin manyan sakatarori.
 • Buhari ya yi ta'aziyyar rasuwar Reinhard Bonnke.
 • Amaechi: Gwamnati ta roki ‘Yan Najeriya da ke ketare su guji abin kunya.
 • Taraba: Masu garkuwa da mutane sun karbi Miliyan 20, sun saki Aminu.
 • Aisha Buhari ta yi wa minister kaca-kaca, ta bukaci a rika hukunta masu zagin shugaban kasa.

 

Leadership A Yasu

 • PDP Ta Lallasa APC A Zaben Kananan Hukumomi A Adamawa.
 • Gwamnatin Tarayya Ta Gargadi Masu Kai Wa Jami’an Gwamnati Hari A Kasashen Waje.
 • Yadda Gagarumin Bikin Ba Da Lambobin Yabon NIS Na 2019 Ya Gudana.
 • Asibitin Ido Na Minna Ya Yi Tiyata 900 A Watanni 12.
 • Sowore: Kwamitin PSC Ya Dirar Wa Atiku Da Sauran Masu Sukar DSS.
 • Aikin Hajjin 2020: An Kebewa Nijeriya Kujera 95,000.
 • Buratai Ya Kaddamar Da Ayyukan Miliyoyin Naira A Depot Da NMS.
 • Kotu Ta Kwace Asibitin Naira Biliyan 1.5 Mallakin Hadimin Okorocha.
 • Fallasa A Bauchi: Yadda Aka Bankado Kwaleji 44 Dake Bayar Da Shaidar NCE Na Bogi.
 • Wasu Kafofin Watsa Labarun Kasashe Yammacin Duniya Sun Kyale Bidiyo Game Da Yaki Da Ta’addanci A Yankin Xinjiang.

 

Aminiya

 • Boksin: Anthony Joshua ya lashe kambun damben duniya.

 

von.gov.ng/hausa

 • Gwamna Masari Ya Magance Rikicin Manoma Da Makiyaya A Katsina.
 • Man Da Aka Gano A Arewacin Najeriya Yana Da Yawa – NNPC.