Labaran ranar Lahadi 9-6- 2019
Lahadi, 9 Yuni, 2019
Labaran ranar Lahadi 9-6- 2019

Leadership A Yau

 • Hatsari Ya Kashe Mutum Biyar A Abuja.
 • An Shiga Yajin Aiki A Sudan.
 • Masarautar Katsina Ta Yi Sabbin Nade-naden Sarautu.
 • Mikel Obi Ya Yabawa Hazakar ‘Yan Kwallon Nijeriya.
 • NAFDAC Ta Samu Ikon Kula Da Kayyayakin Da Aka Sarrafa Na Gwangwani.
 • Hukumar FRSC Ta Shawarci Direbobi Kan Tukin Ganganci A Lokacin Damina.
 • Buhari Zai Bude Taron EFCC Kan Cin Hanci Da Rasahawa A Ranar Talata.
 • ‘Yan Fursuna Sun Nuna Bajinta A Wasanni.
 • Gwamnatin Jihar Jigawa Ta Tsara Magance Ambaliyar Ruwa.
 • ‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Fashi Da Makami A Yankin Kano, Katsina, Da Zamfara.
 • Ortom Ya Yi Alkawarin Farantawa Jama’ar Jihar Binuwai Rai.
 • Sarkin Gumel Ya Gargadi Manoma Da Makiyaya.
 • Majalisar Kasa Zango Na 9: An Bukaci Zaben Ahmed lawan A Matsayin Shugaba.
 • ITF Ta Fara Kokarin Kawo Karshen Rashin Aikin Yi Ga Matasa.
 • Gwamnan Jihar Neja Ya Shirya Tafiya Da Dukkan Bangarorin Al’umma –Wanna.
 • Babu Shugaban Da Zai Samu Karbuwa A Wajen Jama’a Sai Ya Zama Adali – Bojoh.

 

Naij.com (Legit Hausa)

 • Sabbin ministoci: An leko dalilin da yasa Buhari zai rike wasu ministocinsa 6 a zango na biyu.
 • Rashin wutar lantarki ya hana tattalin arzikin Najeriya bunkasa – Dangote.
 • Mutane 4 da za su yi sulhu a tsakanin Sarki Sanusi da Ganduje.

 

BBC Hausa

 • Wasikar tuhuma: Sarki Sanusi ya mayar wa Ganduje martini.
 • An hana masu zanga-zanga fitowa a Kamaru.

 

Voa Hausa

 • Kotu Ta Umarci INEC Ta Mika Takardar Shaidar Cin Zabe Ga Wasu Jam'iyyu.
 • Sudan: Jama'a Sun Kauracewa Shaguna, Tituna a Khartoum.
 • Mutanen Sudan Sun Kara Kaimi Wurin Matsawa Sojojin Kasar Lamba.