Labaran Ranar Lahadi 9/5/2021
Lahadi, 9 Mayu, 2021
Labaran Ranar Lahadi 9/5/2021

RFI:

 • Adadin wadanda suka mutu a fashewar Afghanistan ya kai 50
 • An gano manyan mutanen dake daukar nauyin ta’addanci a Najeriya – Malami.

Leadership A Yau:

 • Rashin Wutar Lantarki Na Dakushe Kasuwanci A Maiduguri.
 • Yadda Aka Mika Daliban Makarantar Afaka 27 Ga Iyayensu.
 • Murar Tsuntsaye: Bauchi Ta Kashe Kaji Dubu Hamsin.
 • Hukumar ITF Ta Samar Wa Matasa 4,500 Sana’o’in Dogaro Da Kai A Sakkwato.
 • An Hana Magoya Bayan Chelsea Da Manchester City Zuwa Kallon Wasan Karshe.
 • An Fara Tattaunawa Domin Hukunta kungiyoyin Da Suka Shiga European Super League.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Mun yi shirin yi wa ‘yan bindiga luguden bama-bamai kafin suka sako daliban Afaka – El-Rufai.
 • KANO: ‘Yan sanda sun damke matasa biyu dake fashin Atamfofi a Dawanau.

DW:

 • Hanyoyin neman zaman lafiya tsakanin kabilun Najeriya.
 • Chadi: Murkushe boren 'yan adawa.

VOA

 • Kungiyar Hada Kan KabiIun Nijar Ta Gudanar Da Taron Addu’o’in Zaman Lafiya.
 • Rashin Tsaro Ya Sa An Hana Hawan Karamar Sallah a Jihar Neja.
 • Mutuwar Aisha Alhassan Babban Rashi Ne – Buhari.

Legit:

 • Da Ɗumi-Ɗumi: Jami'an Soji Sun Damƙe Mayaƙan Boko Haram 10 a Jihar Kano.
 • Rundunar 'yan sanda ta cafke mutum 8 da ake zargin Masu Garkuwa da Mutane Ne.