Labaran ranar Laraba 1-1-2020
Laraba, 1 Janairu, 2020
Labaran ranar Laraba 1-1-2020


Gwamnatin tarayya ta tabbatar da janye jakadu shugabannin hukumomin waje 25.
2020: Jawabin shugaban kasa na sabuwar shekara.
Abdulmuminu Jibrin ya bayyana dalilin ziyarar da ya kai ma shugaban kasa Buhari.
Dan Allah ku dinga sanya mu a hanya idan munyi abinda ba daidai ba - Sanata Ahmad Lawan ya roki 'yan Najeriya.
Manyan ayyuka 12 da gwamnatin Buhari za ta kammala a 2020 – Shugaban kasa ya tabbatar.


Babban limamin Ghana ya bukaci hadin kan Al'ummar kasar da Najeriya.Wata kotu a Sudan ta yankewa jami'an tsaron kasar 27 hukuncin kisa saboda kashe masu bore.
Yan sandan Morocco sun gano tan 16.2 na tabar wiwi.
An bayyana dangantakar Sin da Masar a matsayin mai kyakkyawar makoma.
MDD ta nada babbar darektar UNON.