Labaran Ranar Laraba 11- 12 - 2019
Laraba, 11 Disamba, 2019
Labaran Ranar Laraba 11- 12 - 2019


Najeriya za ta yi ban kwana da cutar polio kafin shekarar 2020.Kano: Masu nada sarakuna sun maka Ganduje a kotu.
Dalilin da yasa Najeriya ba za ta iya dena cin bashi ba - Ministan Kudi, Zainab.
‘Yan Acaba: AYCF ta na yi wa Gwamnatin Legas barazanar zuwa gaban kotuز
Fayose ya nemi afuwar 'yan jam'iyyar PDP kan abinda ya aikata a baya.‘Gwamnati Ta Tsunduma Dala Milyan 103.64 Na Kudin Abacha Da Aka Kwato Wurin Tallafa Wa Talakawa’.
NIS Ta Yi Bankwana Da Mataimakiyar Shugabanta DCG Anene.
Kwastam Ta Kwace Maganin Karfin Maza Na Daruruwan Miliyoyi A Sakkwato.
Cin Zarafin Mata: An Gudanar Da Tattaki A Zamfara.
Kungiyar Masu Sayar Da Kayan Lambu A Kasuwar Zuba Za Ta Kafa Tawagar Sanya Ido Kan Tsafta.
An Fara Sabon Yunkurin Hana Badala Da Mata A Ma’aikatu.
‘Sama Da ‘Yan Nijeriya Miliyan 100 Ba Su Da Katin Shaidar Dan Kasa’.
Jihohi 30 Sun Rungumi Aiwatar Da Gyararriyar Dokar Manyan Laifuka – Malami.
Buhari Ya Sha Alwashin Yin Nasara A Kan Yaki Da Cin Hanci Da Karban Rashawa.
An Haramta Wa Rasha Buga Kofin Duniya.Kotu ta aike da tsaffin Firaministan Algeria 2 gidan yari.