Labaran ranar Laraba 11-3-2020
Laraba, 11 Maris, 2020
Labaran ranar Laraba 11-3-2020


Sau 3 gwamnatin Kwankwaso na aike wa Sanusi da takardar gargadi - Gwamnatin Kano.
Mutuwa ta yi awon gaba da hadiman gwamna guda 3 cikin kwanaki 5.
Ministar kiwon lafiya ta kamu da cutar Coronavirus, ta killace kanta.
Peterside ya ki halartar taron da CBN ta kira sakamakon sauke Sanusi II.
Ana sa rai yau za a mikawa sabon Sarkin Birnin Kano Bayero sandar-girma.
"Daurin talalar da aka yi wa Muhammadu Sanusi II ya ci karo da doka da hakkin ‘Dan Adam".
Da dumi dumi: Shugaba Buhari ya yi wasu sabbin nade nade a hukumar NPA, NIMASA.

 


WHO: Za A Iya Koyon Fasahar Dakile Cutar COVID-19 Da Kasar Sin Ta Samu.
Masanin Najeriya: COVID 19 Ba Ta Illata Tattalin Arzikin Duniya Sosai Ba Saboda Gudunmawar Da JKS Ta Kasar Sin Ke Bayarwa.
Shugabar NPA, Hadiza Bala Usman Ta Bayyana Dangantakar Dake Tsakaninta Da El-Rufai.
Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari Duniya Ta Na Kallon Ka (5)
Kasashen Afirka Sun YI Tsayuwar Daka Tare Da Sin A Yakin Da Take Yi Da Cutar COVID-19.