Labaran ranar Laraba 11- 9- 2019
Laraba, 11 Satumba, 2019
Labaran ranar Laraba 11- 9- 2019

Premium Times Hausa

 • ATIKU KO BUHARI: Gwagwagwar bugun hisabi a kotu.
 • ATIKU KO BUHARI: Buhari ya cika dukkan sharuddan takarar shugaban kasa a 2019 – Kotu.
 • An rika kira na ‘Inyamirin Hausawa’ a kasar Igbo saboda APC amma yanzu nine abokin gaban Jam’iyyar – Okorocha.
 • ATIKU KO BUHARI: Kotu ta yi watsi da korafin rumbun tattara sakamakon zabe da PDP ta shigar.
 • ATIKU KO BUHARI: Kotu ta goyi bayan korafin PDP kan ‘satifiket’ din Buhari.
 • Yadda aka yi musayar kamammu tsakanin Gwamnatin Katsina da ‘yan bindiga.
 • ATIKU KO BUHARI: Kotu ta wanke jami’an tsaro daga zargin magudin zabe.
 • RIGAKAFIN SHAWARA: Za a yi wa yara miliyan 1.6 allura a jihohi uku na kasarnan.

 

von.gov.ng

 • An Gudanar Da Taron Majlisar Zartaswa A Fadar Shugaban Kasa.
 • UNDP Zata Taimaka Wa Najeriya Cimma Shirin Muradun Karni SDG.
 • Shugaba Buhari Ya Taya Esama Na Benin Muranr Cika Shekaru 85.
 • Babban Hafsan Sojin Sama Ya Kuduri Anniyar Kare Najeriya.
 • Gwamnatin Kamaru Na Neman Sulhu Da ‘Yan Tawayen Yankin Ingilishi.
 • Hotunan Ziyarar Mataimakin Shugaban Kasa Osinbajos Zuwa Adamawa.

 

Voa Hausa

 • Majalisar Wakilan Najeriya Na Binciken Abin Da Ya Faru a Afirka ta Kudu.
 • ‘Yan Bindigar Katsina Sun Saki Mata 10 Da Wani Jinjiri.
 • Fasahar Sadarwar Zamani Ta Fi Man Fetur Kawo Kudi - Inji Kwararru.
 • Nijar: Bukin Karrama Dalibai Masu Kwazo Da Hazaka A Fannin Kimiya.