Labaran Ranar Laraba 12-2-2020
Laraba, 12 Faburairu, 2020
Labaran Ranar Laraba 12-2-2020


Shugaban kasa ya taya Sarkin Zazzau murnar samun shekaru 45 a gadon mulki.
Buhari ya fi kowa fahimtar matsalar tsaron da Najeriya ke fama da shi – Buratai.
Amurka ta taimaka mana mu ga karshen Boko Haram - Gbajabiamilla.
Matsalar tsaro: Sule Lamido ya shawarci Buhari game da matakin daya kamata ya dauka.
Nigeria Air: Gwamnati ta na nan da shirinta – Minista Inji Hadi Sirika.
Sanata Ndume ya roki Buhari da ya kawo karshen rikicin Boko Haram.Za Mu Dauki Nauyin Karatun ’Ya’yan Nakasassu 100 – Gwamna Matawalle.
Gwamna Masari Ya Yaba Wa Jami’an Tsaro A Katsina.
VAT Ba Karin Nauyi Ba Ne – Osinbajo.
Sanata Wamakko Ya Kaddamar Da Rabon Tallafin Miliyan 317 Ga Marayu.
Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari Duniya Tana Kallonka.
Jam’iyyar ANC Ta Afrika Ta Kudu Ta Yi Kira Da Hadin Kan Afrika.
Gwamnatin Mali Za Ta Shiga Tattaunawa Da ‘Yan Tawayen Arewaci.
Ana Ta Ce-Ce-Ku-Ce Akan Na’urar Zabe A Ghana.