Laraba, 14 Agusta, 2019

Premium Times Hausa
- Buhari ya cire sasaucin da CBN ke wa masu shigo da abinci daga kasashen waje.
- El-zakzaky ya shirga Ƙarya ne, shine ya ƙirƙiri wasu ɗabi’u a Indiya – Inji Gwamnati.
- Tsare mu aka yi a Indiya ba batun warkar da mu bane – Inji El-Zakzaky.
- DALLA-DALLA: Abin da El-Zakzaky yace game zaman su a asibitin Indiya.
- ƘANJAMAU: Shan magani yafi ace an zuba wa ikon Allah Ido – Inji Likita.
Voa Hausa
- El-Zakzaky Ya Nuna Fargaba Kan Rayuwarsa A India.
- Alhazan Najeriya Na Kukan Rashin Masauki Mai Kyau A Saudiyya.
- Najeriya Ta Samu Rigakafin Cutar Sankarau Ta Kananan Yara.
- Rundunar Tsaron Najeriya Ta Jaddada Niyyar Murkushe Boko Haram.
- Nijar Ta Jaddada Bukatar Neman a Mika Mata Hama Amadou.
- Wata Mace Da Danta Sun Warke Daga Cutar Ebola.