Labaran ranar Laraba 16-10-2019
Laraba, 16 Oktoba, 2019
Labaran ranar Laraba 16-10-2019


Yan bindiga sun yi garkuwa da malamin addini a wata jihar arewa, sun bukaci iyalansa su fara tara kudin fansa.
Bukatun Ma’aikatan Najeriya ya fi karfin Gwamnatin Tarayya - Inji Chris Ngige.
Gwamna Aminu Tambuwal zai kafa jami’ar likitanci ta Mata zalla a Sakkwato.
Sule: Nakasassu za su rika karatu a manyan makarantu kyauta a Jihar Nasarawa.
Za’a yanke albashin duk masu mukaman siyasa don biyan karancin albashi – Minista.
Ilimin kimiyya zai magance matsalolin nahiyar Afirka, inji Gwamnan APC.
Masari ya roki FG kudi domin tallafawa wadanda 'yan bindiga suka yi wa barna.
Jerin sunaye: Mutum 5 da suka taba lashe kyautar Nobel a Afirka.

 

An Jinjina Wa Shirin Ganduje Na Inganta Karatun Tsangaya.
Sampam Na Taka Kyakkyawar Rawa A Legas Kan Kasuwar Gwari – Kofa.
An Bukaci Kanawa Su Bai Wa Ganduje Goyon Baya Don Cigaban Kano.
Wakilin Dukiya Ya Bukaci Gwamnati Ta Gaggauta Bude Kan Iyakoki.

 

Kungiyar Lauyoyi Mata Ta Sha Alwashin Ganin An Hukunta Wadanda Suka Sace Yara Daga Kano.
Kungiyar Fulani Ta Jonde Jam Ta Bukaci Gwamnati Da Ta Tallafa Ma Makiyaya a Filato.
Mutanen Anaca Sun Yi Takaicin Sace Yara Kanawa Da Aka Yi.
Asusun Fadeyi Da Macarthur Sun Kaddamar Da Shirin Kwarmaton Almundahana Ta Wayar Salula.
MDD: Ba A Rajistar Haihuwar Yara Kanana A Nahiyar Afirka.