Labaran ranar Laraba 16-9-2020
Laraba, 16 Satumba, 2020
Labaran ranar Laraba 16-9-2020


Tattalin arziki: Dalar Amurka ta na N460, gangar mai ya kai fam $40.
‘Yan Sanda sun kama mutanen da ake zargi da fashi da satar mutane a Adamawa.
Ambaliyar ruwa ta salwantar da rayuka 8, gonaki sun kwashe a Katsina.
Katsina: 'Yan bindiga sun kashe Sarkin Tauri da wani mutum 1, sun sace mutane masu yawa.
Za a fara rataye masu yiwa mata fyade ko kuma a basu guba a kasar Pakistan.
Jam’iyyar APC ta fara shirye-shiryen ladabtar da Ojudu, da wasu mutane 12.
Zaben 2020: Jerin alkawuran da Trump ya cika da wadanda bai cika ba a Amurka.
FG za ta kwaso 'yan Najeriya da ke gudun hijira a Nijar - Zulum.
Dakarun Sojin Najeriya sun ragargaji yan bindiga a Benue, Nasarawa da Taraba.
Hanyar Kaduna: Rundunar NPF da hukumar NRC sun yi baki biyu a kan kai wa jirgin kasa hari.
Yanzu-yanzu: Wani hadimin Gwamna Ortom ya sake mutuwa.

 


Gwamnatin Neja Ta Kori Ma’aikata 80 Bisa Zargin Cin Hanci.
Sarkin Ningi Ya Jajenta Wa Al’ummomin Kauyukan Masaratar Bisa Waki’ar Garkuwa.
Gwamnatin Katsina Ta Horar Da Matasa 1,160 Sana’o’i Daban-daban – Mustapha Inuwa.
Korona: Hukumar Makarantun Islamiyya Ta Kano Ta Yi Taron Wayar Da Kai.
Magidanta 38,047 Su Ka Samu Tallafin Korona A Kebbi.
Gwamnan Bauchi Ya Kadamar Da Hukumar Kula Da Masu Hakar Ma’adanai.
Kungiya Ta Tallafa Wa Bauchi Da Kekunan Guragun Na Zamani 90.
Buhari A Kalaman Tarihi Game Da Nijeriya A Shekaru 60.
ASUU Ga Gwamnati Da Jami’o’i Masu Zaman Kansu: Ku Na Yi Wa Jami’o’in Gwamnati Manakisa.
Magudin Zabe: Amurka Ta Hana Wasu ‘Yan Siyasar Nijeriya Shiga Kasarta.
Zaben Edo: ‘Yan Takara Sun Cimma Yarjejeniyar Zaman Lafiya.
Kwali Jari: Sharuddan Da Za A Gindaya Ga Mai Bukatar Rance.