Laraba, 17 Yuli, 2019

Leadership A Yau
- AIIB Yana Kara Janyo Hankalin Kasa Da Kasa.
- Ya Dace A Kara Mai Da Hankali Kan Hakkin Kasashe Masu Saurin Ci Gaban Tattalin Arziki Yayin Kwaskwarimar IMF.
- Dattawan Arewa Sun Umurci Makiyaya Da Ke Kudu Da Su Dawo Gida.
- Gwamnonin Arewa Ke Da Laifi A Matsalar Almajirci –Buhari.
- Masana Sun Yi Tsokaci Kan Sabuwar Wasikar Obasanjo.
- Matsalar Tsaron Nijeriya Na Bukatar Addu’a- Yuguda.
- Al’ummar Gwoza Na Murnar Dawowar Sarkinsu Bayan Hijirar Shekara Biyar.
- An Samu Raguwar Mutuwa Sakamakon Cutar HIV A Duniya, In ji Majalisar Dinkin Duniya.
- An Horas Da Masu Yi Wa Kasa Hidima 1,130 Sana’o’i A Yobe.
- Yadda Muka Kera Motar Da Ke Yin Aiki Da Lantarki – Farfesa Ani.
- Fasakauri: Mutane 24 Da A Ke Zargi A Kwara Sun Shiga Hannu.
- IPMAN Ta Nada Asun Matsayin Mai Sa Ido Kan Fasa Bututun Mai.
- Bankin CBN Ya Sake Ba Wa Wani Bankin Musulunci Lasisi.
- Zan So Mahrez Ya Sake Buga Min Tazara – Mai Tsaron Ragar Najeriya.
- Dagaci Ya Gina Cibiyar Lafiya Ta Milyoyin Kudi A Kano.
Premium Times Hausa
- Yadda mutanen Gwoza suka tarbi Sarkin su shekaru 5 bayan Boko Haram sun kore shi.
- RASHIN TSARO: Buhari ka tashi tsaye tun kafin wuri ya kure – Emeka Anyaoku.
- Buhari ya dora alhakin tumbatsar almajirai a kan gwamnonin Arewa.
- Babu Tsarin fedaraliya A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Super Eagles, Daga Mustapha Soron Dinki.
Voa Hausa
- Dattawan Arewa Sun Nemi Fulani Makiyaya Su Koma Arewa.
- Wasu Yan Bindiga Sun Tuba A Adamawa.
- Tattalin Arziki: An Bude Taron Gwamnonin Jihohin Yankin Tafkin Chadi.
Muryar Duniya
- Fitaccen mawakin Afrika ta kudu Johnny Clegg ya rasu.
- Zuma na fuskantar barazana.
- Buhari ya bukaci a gaggauta fara biyan sabon albashi na naira dubu 30.
BBC Hausa
- Mafi karancin albashi: Buhari ya amince a fara aiwatarwa.
- An cimma matsaya a rikicin Sudan.
- Rikicin Libya: An kawar da bambanci.