Labaran Ranar Laraba 18-9-2019
Laraba, 18 Satumba, 2019
Labaran Ranar Laraba  18-9-2019


Na samu sha tara na arziki daga wajen yan kungiyar IPOB a Amurka – Ministan Buhari.
Rusau a Kaduna: Yan kasuwannin Kaduna sun fara yi ma El-Rufai addu’a.
CBN za ta rika karbar kashi 2% zuwa 5% idan aka yi babban ajiya ko diba.
Moghalu ya yabawa Buhari a kan nada Majalisa mai kula da tattalin arziki.
Babban limamin garin Agaie ya rasu yana da shekaru 91.
Fatan da nake yi wa Najeriya - Bill Gates.
Gyara: Buhari ya bukaci hukumar PSC ta daidaita sahun rundunar 'yan sandan Najeriya.
Da duminsa: Amurka ta fasa kwai a kan harin da aka kai matatun man fetur a Saudiyya.
Yanzu Yanzu: Buhari ya rushe kwamitin shugaban kasa kan kwato kadarorin gwamnati.
Maganin damfara: Hanyoyi 5 da mutum zai gane kudin jabu.