Labaran ranar Laraba 19-6- 2019
Laraba, 19 Yuni, 2019
Labaran ranar Laraba 19-6- 2019


Matan Da Suka Fuskanci Kaciya Sun Koka Da Halin Da Su Ke Ciki A Afrika.
Kamaru Za Ta Yi Makokin Sojojinta Da Boko Haram Ta Kashe.
Gwamnatin Kano Za Ta Samar Da Kayan Horar Da Sojojin Sama A Dajin Falgore.


Hanyoyi 9 da za a iya amfani da ganyen Kabeji wajen warkar da manyan cututtuka a jiki – Masana.
Amfani da dabarun bada tazarar iyali ba ya sa a kamu da Kanjamau -likitoci.


‘Yan APC da PDP da su ka sa Gbajabiamilla ya tika Bago da kasa a Majalisar Wakilai.
Jerin gyare-gyaren da ya dace Majalisa ta 9 ta kawo a wannan karo.
Bishof Supo Ayokunle zai cigaba da jagorantar Kungiyar CAN.
Dakarun NAF sun yi ruwan wuta a sansanin 'yan bindiga a Zamfara.
Shugaba Buhari ya gana da gwamnan Legas kan tashoshin ruwa.