Labaran Ranar Laraba 19/5/2021
Laraba, 19 Mayu, 2021
Labaran Ranar Laraba 19/5/2021

RFI:

 • Kaduna: NLC ta yi barazanar shiga yajin aiki a fadin Najeriya.
 • Macron ya sha alwashin taimakawa kasashen Afrika wajen samun sassaucin bashi.
 • Kungiyar AU za ta tallafawa yankin Sahel a yaki da ta'addanci.

Leadership A Yau:

 • Tsohon Alkalin Alkalai Na Jigawa, Ya Rasu A Hadarin Mota
 • Dakta Zainab Bagudu Ta Bukaci ‘Yan Jaridu Su Karfafa Zaman Lafiya A
 • Ganganci Ne Soke Koyar Da Tarihi A Jami’o’in Nijeriya – Farfesa Kurawa.
 • Manyan Jami’ai 87 Sun Samu ƙarin Girma A NIS.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Babban Jojin Najeriya ya gana da Ministan Kwadago, ya roki ma’aikatan kotu su janye yajin aiki.

DW:

 • Taron kolin Faransa da Afirka na da burin duba tasirin Covid-19 kan tattalin arziki.
 • Saudiyya za ta tilasta rigakafin corona.
 • Tsaro a Nijar: Kungiyar tsoffin jami'an gwamnati ta yi kira da a sake lale.
 • IPOB: 'Yan sandan Najeriya sun yunkuro.

VOA

 • 2023: Ban Sa A Ka Ba – Yemi Osinbajo
 • Shugaba Buhari Ya Nemi A Saukakawa Kasashen Nahiya Basukan Da Ake Bin Su.
 • Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Nigeria Guda 3 A Jihar Nejan Nigeria.
 • Kungiyar CIRAC Ta Nuna Damuwa Kan Tabarbarewar Tsaro a Jamhuriyar Nijar.
 • Senegal Ta Doke Algeria Da Ci 94-76 A Gasar Kwallon Kwando Ta BAL.
 • Gwamnatin Najeriya Ta Karbi Fam Miliyan 4.2 Na Kudaden Da Aka Kwato Daga Hannun Ibori.
 • Kungiyoyin Addinai A Najeriya Sun Yi Tsokaci Dangane Da Rikicin Isra'ila Da Falasdinawa..
 • Najeriya: Buhari Ya Nemi Izinin Ranto Sama Da Dala Biliyan 6.

Legit:

 • Yanzu-Yanzu: Jami'an EFCC Na Sake Rantsuwar Aiki da Gaskiya Tsakani da Allah.