Labaran ranar Laraba 2- 10- 2019
Laraba, 2 Oktoba, 2019
Labaran ranar Laraba 2- 10- 2019

Aminiya

 • Shari’ar zaben Gwamnan Kano, Sakkwato: A yau kotu za ta yanke hukunci.

 

Leadership A Yau

 • Ruhin Sin Ya Samar Da Al’ajabi A Kasar.
 • Dambarwar Nijeriya Cikin Shekaru 59.
 • Makarantu Masu Zaman Kansu Na Bukatar Cin Gajiyar Ilimi Kyauta A Kano – Shugaban NAPPS.
 • Sai Kun Hada Kai Za Mu Iya Kawo Canji – Buhari.
 • Kalubalen Da Ke Gaban Gwamna Babban Bankin Najeriya – Masu Sharhi.
 • Dalilin CBN Na Zuba Dala Miliyan 321.11 A Hada-Hadar SMIS.
 • Kashi 59. 7 Hukumar FIRS Ta Tura Wa Matakan Gwamnati Uku A Wata Uku – RMAFC.
 • Wasu Manya A Nijeriya Ke Guje Wa Biyan Haraji – NESG.
 • Buhari Ya Gargadi Hukumomin Kwastam, FIRS Da DPR Kan Tara Kudin Shiga.
 • Sirrin Kasuwancin Dangote Guda Bakwai.
 • EFCC Ta Cafke Wani Lauyan Karya.
 • Rufe Kan Iyakoki: Alheri Buhari Ke Nufi Da Nijeriya – Sai-Mama.
 • Dalilin Da Ya Sa Gwamnatin Tarayya Ta Kori Jude Udunni.

 

Legit.ng

 • Adamawa: An sace wani Malamin Jami’a bayan an harbe Kaninsa.
 • Majalisar wakilai za ta rantsar da kwamitocinta a ranar Laraba.
 • Yadda fitaccen dan kwallon kafa Sadio Mane ya ginawa Musulmai Makaranta, Masallaci da Asibiti a kasar Senegal.
 • 2023: Watakila ‘Yan adawa su dunkule su fitar da ‘Dan takarar gamayya - Jam'iyyar NCP.
 • Wasu yan iska sun kashe wata mata da yarta a Kano.
 • Ana yankewa wasu 'yan Najeriya daurin shekaru 1,000 a Ghana – Umahi.

 

Voa Hausa

 • Cibiyar Hudaibiyya Ta Yi Lacca Kan Shugabanci Da Makomar Al'umma.

 

Premium Times Hausa

 • NDLEA ta kama masu safarar miyagun kwayoyi 15 a jihar Gombe.
 • RANAR ‘YANCI: Muhimman Abubuwa 11 dake kunshe a jawabin Buhari.

 

dw.com/ha

 • Mali: Arangama tsakanin sojoji da 'yan ta'adda.